Itz Alhassan Sulaiman Abdullahi

Itz Alhassan Sulaiman Abdullahi

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Itz Alhassan Sulaiman Abdullahi, College & University, Kano.

17/05/2022

Barkanku de masoyana

17/01/2021

BAMBANCI TSAKANIN KABLI DA BA'ADI
SJAFARKANO

1. SUJJADAR KABLIYA:- Ana yin ta ne kafin sallama. Bayan mutum ya yi tahiya, kafin ya yi sallama, sai ya sake yin wasu sujjadu guda biyu, s Sannan ya yi sallama. Wannan ita ce Sajjadar Kabaliya.

Dalilan da suke sawa ayi ta:- Idan mutum ya yi ragi a cikin Sallarsa, ko kuma ya tauye wasu sunnoni Karfafa guda biyu ko sama da haka. (atakaice kenan).

YADDA AKE YINTA:- Ana yin ta ne bayan an yi tahiya kafin sallama, sai a sake yin wasu sujjadu‎ guda biyu, sannan a yi sallama.

2. SUJJADAR BA'ADIYA:- Ana yin ta ne yayin da aka kara wani abu a cikin Sallah. Ko kuma yayin da mutum ya mance da wata farillah, ko kuma rukuni daga cikin sallar sa.‎ Bayan ya kawo wannan farillar da ya mance, to sai yayi sujjada Ba'adiya.

Dalilan da suke sawa ayi ta:- Idan mutum yayi kari a cikin Sallarsa, ko kuma yayi dogon tunani a cikin sallarsa ta yanda bai iya tuna raka'o'i nawa ne yayi. (atakaice kenan).

YADDA AKE YINTA:- Ana yin ta ne bayan an yi tahiya an yi sallama, sai a sake yin wasu sujjadu‎ guda biyu, sannan a yi sallama.

(WALLAHU A'ALAM).

Ku tura ga yan uwa zuwa pages da groups.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kano