Hi...
Good Evening Gobirawa Students
Gobirawa Student's Association
To promote and develop our young ones academically
Alhamdulillah
Amadadin kungiyar dalibai ta gobirawa munataya daukaci al'ummar musulmi idin babbar sallah
The above named association wishes Allah's forgiveness to all Muslim Umma on this grateful day of ARFA.
Ameen
Muna mika sabokn bangajiya ga yan uwa yan gwagwarmay dasuka samu halartar zama na musamman da akayi awannan sati
Scholarship
Muna muka sakon godiya ta musamman ga Dagacin gobirawa alhaji musa isa bisa gwangwaje wannan kungiya da scholarship na n. c. e part-time muna godiya allah yakara yimaka jagoranci
Allah mungode maka bisa dimbun ni'imominka agaremu allah kakara bamu nasarori cikin wannan tafiya
Alhamdulillah dukkan yabo da godiya suntabbata ga allah madaukakin sarki
Hakika muna ganin cigaba wajen dalibanmmu dake makarantu dabam dabam afadin wannan unguwa mukara cewa Alhamdulillah
25/01/2024
GOBIRAWA STUDENT ASSOCIATION
( GOSA)
***UBAN YAYA MODEL PRIMARY AND ISLAMIYYA SCHOOL ***(CIBIYAR KUNGIYAR DALIBAI TA GOSA)
amadadin wannnan kungiya muna mika sakon gayyata ga yan uwa da abokar arzuki zuwa wajen saukar karatun Qur'an da walimar hizfi 30 karo nafarko atarihin wannnan makaranta
Za ayi saukarne aranar asabar dinnan maizuwa a gobirawa layin makarantar bayan asibitin yakudima misalim 10 nasafe
Allah yabada ikon halarta
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano