Aishatul-Humaira Islamic School

Aishatul-Humaira Islamic School

Share

Manufarmu Hidimtawa Addinin Musulunci, koyar da ingantacciyar Tarbiyya da kuma samar da Ayyukan yi g

22/01/2026

بسم الله الرحمن الرحيم
Amadadin Babban uban makaranta
Alhaji Namadi Inuwa Gora
Muna farin cikin gayyatar al'ummar musulmi zuwa wajen bikin saukar Karatun Alkur'ani maigirma na ɗaliban wannan makaranta ƙarƙashin jagorancin
Mai Girma Turakin Kano Hakimin Gwale
Alhaji Mahmud Ado Bayero
Rana: Lahadi 25/1/2026 = 6/8/1447 H
Lokaci: Ƙarfe 10:30 na safe
Wuri: Harabar Makarantar dake Tudun Yola (A) kan titin Rimin Auzinawa daura da jami'ar Northwest Kano State Nigeria.

14/01/2026

بسم الله الرحمن الرحيم
Yabo da Godiya sun tabbata ga Allah

Photos from Aishatul-Humaira Islamic School's post 11/12/2025

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL
Ilmin addini dana zamani cikin Ingantacciyar tarbiyya.

15/11/2025

Mungode Allah

14/11/2025

Flash back
24th January, 2021
Grand opening ceremony

13/11/2025

Alh. Salisu Sambajo OFR
Peace Ambassador
A yayin bikin buɗe makaranta da masallacin Aishatul-Humaira Islamic School
Ranar 24/1/2021
Allah ya ƙara lafiya yasa agama lafiya.

11/11/2025

Saukar Alƙur'ani ta farko a ɓangaren TAJWEED a shekarar 2022.

08/11/2025

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL
Formal Section on excursion
Thursday 6/11/2025

06/11/2025

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL
Formal section
Excursion trip to Mallam Aminu Kano International Airport on Thursday 6/11/2025

04/12/2023

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL
No.1100 Tudun Yola A Gwale L.G.A Kano
Fatan Alheri Da Addu'ar Wanzuwa acikin arziki da Aminci.

20/02/2022

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL
Makarantar Uwar Muminai Allah ya Kara Mata Yarda.
Don Samar Da Ingantaccen Ilmi Hade Da Tarbiyya,
☆TAJWEED : karatun Islamiyya da Arabiyya, Litinin zuwa Alhamis, 2:00 na Yamma zuwa 5:45 na Yamma.
☆TAHFEEZ : Haddar Alkur'ani Mai Girma, Asabar da Lahadi, 8:00 na Safe zuwa 4:00 na Yamma.
☆FORMAL : Karatun Zamani, Litinin zuwa Juma'a, 7:30 na safe zuwa 12:30 na Rana.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Plot No. 1100 Tudun Yola (A), Beside Yusuf Maitama Sule University Permanent Site Gwale L. G. A
Kano

Opening Hours

Monday 19:30 - 17:45
Tuesday 19:30 - 17:45
Wednesday 19:30 - 17:45
Thursday 19:30 - 17:45
Friday 19:30 - 12:00
Saturday 08:00 - 16:00
Sunday 08:00 - 16:00