Aishatul-Humaira Islamic School

Aishatul-Humaira Islamic School Manufarmu Hidimtawa Addinin Musulunci, koyar da ingantacciyar Tarbiyya da kuma samar da Ayyukan yi g

بسم الله الرحمن الرحيم Amadadin Babban uban makaranta Alhaji Namadi Inuwa Gora Muna farin cikin gayyatar al'ummar musulm...
22/01/2026

بسم الله الرحمن الرحيم
Amadadin Babban uban makaranta
Alhaji Namadi Inuwa Gora
Muna farin cikin gayyatar al'ummar musulmi zuwa wajen bikin saukar Karatun Alkur'ani maigirma na ɗaliban wannan makaranta ƙarƙashin jagorancin
Mai Girma Turakin Kano Hakimin Gwale
Alhaji Mahmud Ado Bayero
Rana: Lahadi 25/1/2026 = 6/8/1447 H
Lokaci: Ƙarfe 10:30 na safe
Wuri: Harabar Makarantar dake Tudun Yola (A) kan titin Rimin Auzinawa daura da jami'ar Northwest Kano State Nigeria.

بسم الله الرحمن الرحيم Yabo da Godiya sun tabbata ga Allah
14/01/2026

بسم الله الرحمن الرحيم
Yabo da Godiya sun tabbata ga Allah

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL Ilmin addini dana zamani cikin Ingantacciyar tarbiyya.
11/12/2025

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL
Ilmin addini dana zamani cikin Ingantacciyar tarbiyya.

15/11/2025

Mungode Allah

14/11/2025

Flash back
24th January, 2021
Grand opening ceremony

13/11/2025

Alh. Salisu Sambajo OFR
Peace Ambassador
A yayin bikin buɗe makaranta da masallacin Aishatul-Humaira Islamic School
Ranar 24/1/2021
Allah ya ƙara lafiya yasa agama lafiya.

11/11/2025

Saukar Alƙur'ani ta farko a ɓangaren TAJWEED a shekarar 2022.

08/11/2025

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL
Formal Section on excursion
Thursday 6/11/2025

06/11/2025

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL
Formal section
Excursion trip to Mallam Aminu Kano International Airport on Thursday 6/11/2025

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL No.1100 Tudun Yola A Gwale L.G.A Kano Fatan Alheri Da Addu'ar Wanzuwa acikin arziki da A...
04/12/2023

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL
No.1100 Tudun Yola A Gwale L.G.A Kano
Fatan Alheri Da Addu'ar Wanzuwa acikin arziki da Aminci.

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL Makarantar Uwar Muminai Allah ya Kara Mata Yarda. Don Samar Da Ingantaccen Ilmi Hade Da ...
20/02/2022

AISHATUL-HUMAIRA ISLAMIC SCHOOL
Makarantar Uwar Muminai Allah ya Kara Mata Yarda.
Don Samar Da Ingantaccen Ilmi Hade Da Tarbiyya,
☆TAJWEED : karatun Islamiyya da Arabiyya, Litinin zuwa Alhamis, 2:00 na Yamma zuwa 5:45 na Yamma.
☆TAHFEEZ : Haddar Alkur'ani Mai Girma, Asabar da Lahadi, 8:00 na Safe zuwa 4:00 na Yamma.
☆FORMAL : Karatun Zamani, Litinin zuwa Juma'a, 7:30 na safe zuwa 12:30 na Rana.

Address

Plot No. 1100 Tudun Yola (A), Beside Yusuf Maitama Sule University Permanent Site Gwale L. G. A
Kano

Opening Hours

Monday 19:30 - 17:45
Tuesday 19:30 - 17:45
Wednesday 19:30 - 17:45
Thursday 19:30 - 17:45
Friday 19:30 - 12:00
Saturday 08:00 - 16:00
Sunday 08:00 - 16:00

Telephone

+2348029883885

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aishatul-Humaira Islamic School posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Aishatul-Humaira Islamic School:

Shortcuts

Share

Category