02/01/2026
A wannan Jumaa 2 ga watan Janairu da karfe 5:30 na yamma AREWA24 za su kawo muku shiri kan ilimin 'ya'ya mata mai taken 'Ilimi Gatana'.
Shiri ne da AGILE Project na Ma'aikatar ilimi ta Jihar Kano ya dauki nauyin kawo muku don bunkasa ilimin mata.
English
This Friday, 2nd January, at 5:30 p.m., AREWA24 will bring you a programme on girls’ education titled 'Ilimi Gatana.' The programme is aimed at promoting and strengthening girls’ education.
Abba Kabir Yusuf
AGILE Project
World Bank
World Bank Africa
UN Women Nigeria
Kano State Accountability Forum on Education