06/01/2026
Ustaz ya shiga hannūn masu gārkūwâ da mutane Allah ya raba lafiya. 😂💔🤷♂️
Mamallakin shafin Abdullahi Khabeer Nuhu☺️ Duniyar memes
shttps://www.facebook.com/profile.php?id=100095377191877
06/01/2026
Ustaz ya shiga hannūn masu gārkūwâ da mutane Allah ya raba lafiya. 😂💔🤷♂️
06/11/2025
Wa kuka gane
18/08/2025
Wanda ya kashe waɗannan bayin Allah
1. Idan ɗan siyasa ne, zuwa yanzu ya sauka daga kujerar mulki
2. Idan ɗan ta’adda ne, zuwa yanzu shima an kashe shi
3. Idan ma’aikacin gwamnati ne, zuwa yanzu yayi ritaya daga aiki
4. Idan ɗan kasuwa ne ko attajiri, zuwa yanzu jarin ya karye dukiyar ta ƙare
Abunda yayi saura shine a tashi ranar alƙiyama domin yin hisabi tsakanin mai kisa da wanda aka kashe, tsakanin azzalumi da wanda aka zalunta
Shiyasa akeso duk abunda zaka aikata, to yakasance kana tunanin gobe
Allah ya jaddada rahamarsa agaresu ameen
Alhassan Mai Lafia
18/08/2025
Haba Ibrahim Khalid Rabiu ya zaka ce wanna gilashin , ba shine irin gilashin dana dade ina nema banee.
Dubashi fa kaga , Wannan ai zan iya sayar da duk noma na , damin na mallake shi.
Sai Kaga Budurwa Saboda Kyau, Kamar Tafi Ƙarfinka Sai Tayi Aure, Idan Kaga Mijin Sai Kai Ta Cizon Yatsa Saboda Takaici!😂
Mutun 20 Marasa kunya
Su Ajiye Account number Su Zan Raba 50K.. 😒🤷♂️
18/08/2025
Idan Zaka dau Plumber kai Bincike ka Tabbatar ba badurwar ku daya ba, 🥲😂