Abdoul

Abdoul Mamallakin shafin Abdullahi Khabeer Nuhu☺️ Duniyar memes
shttps://www.facebook.com/profile.php?id=100095377191877

Ustaz ya shiga hannūn masu gārkūwâ da mutane Allah ya raba lafiya. 😂💔🤷‍♂️
06/01/2026

Ustaz ya shiga hannūn masu gārkūwâ da mutane Allah ya raba lafiya. 😂💔🤷‍♂️

Wa kuka gane
06/11/2025

Wa kuka gane

Wanda ya kashe waɗannan bayin Allah1. Idan ɗan siyasa ne, zuwa yanzu ya sauka daga kujerar mulki2. Idan ɗan ta’adda ne, ...
18/08/2025

Wanda ya kashe waɗannan bayin Allah

1. Idan ɗan siyasa ne, zuwa yanzu ya sauka daga kujerar mulki

2. Idan ɗan ta’adda ne, zuwa yanzu shima an kashe shi

3. Idan ma’aikacin gwamnati ne, zuwa yanzu yayi ritaya daga aiki

4. Idan ɗan kasuwa ne ko attajiri, zuwa yanzu jarin ya karye dukiyar ta ƙare

Abunda yayi saura shine a tashi ranar alƙiyama domin yin hisabi tsakanin mai kisa da wanda aka kashe, tsakanin azzalumi da wanda aka zalunta

Shiyasa akeso duk abunda zaka aikata, to yakasance kana tunanin gobe

Allah ya jaddada rahamarsa agaresu ameen

Alhassan Mai Lafia

Haba Ibrahim Khalid Rabiu  ya zaka ce wanna gilashin , ba shine irin gilashin dana dade ina nema banee.    Dubashi fa ka...
18/08/2025

Haba Ibrahim Khalid Rabiu ya zaka ce wanna gilashin , ba shine irin gilashin dana dade ina nema banee.
Dubashi fa kaga , Wannan ai zan iya sayar da duk noma na , damin na mallake shi.

18/08/2025

Sai Kaga Budurwa Saboda Kyau, Kamar Tafi Ƙarfinka Sai Tayi Aure, Idan Kaga Mijin Sai Kai Ta Cizon Yatsa Saboda Takaici!😂

18/08/2025

Mutun 20 Marasa kunya

Su Ajiye Account number Su Zan Raba 50K.. 😒🤷‍♂️

Idan Zaka dau Plumber kai Bincike ka Tabbatar ba badurwar ku daya ba, 🥲😂
18/08/2025

Idan Zaka dau Plumber kai Bincike ka Tabbatar ba badurwar ku daya ba, 🥲😂

Address

Kwanar Tsaure
Kano
2004

Telephone

+2347047255224

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdoul posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category