Tugwama English Academy

Tugwama English Academy

Share

We have been teaching good English in Hausa language for more than a decade.

10/10/2025

Ka na so ka iya Turanci?
Ki na so ki gyara Turancin ki?

Tugwama English Academy ta fara ɗaukar sababbin daliban online Classes.
Mu na da ajujuwan:
1. Level 0
2. Level 1
3. Level 2
4. Level 3
5. Level 4
6. Advanced class.

Waɗannan ajujuwan sun fara tun daga kan wadanda ba su taba zama a aji ba, har zuwa wadanda su ke da diploma, NCE, HND, Degree wadanda su ke son gyara Turancin su.

Kuma wadannan karatuttukan tsawon wata uku ✅ ne za'a gabatar da su!

Akwai tsarurruka masu matukar kyau!

1. Za ka/ki sami sababbun kalmomi a cikin jimlolinsu tare da ma'anoninsu a harshen Hausa, da kuma idioms, proverbs, da phrasal verbs a duk sati!

2. Za ka/ki dinga samun videos, audios da kuma hotuna wadanda da su ne za ka/ki dinga gudanar da karatu!

3. Ka/ki na da damar yin tambayoyi a ko yaushe, idan ta k**a ma za mu bada damar yin video chat ko audio call!

4. Akwai tests da za'a dinga yi duk bayan an kammala darasi. Wadanda su ka hada da voice notes, Writing da dai sauran su!

Mu na da tabbacin za ka/ki iya magana da Turanci, rubuta shi, karanta shi, da kuma magana da shi a cikin mutane a duk inda ka/ki ka tsinci kan ka/ki!

Domin shiga, sai ka/ki danna link 🔗 din nan:

https://wa.me/message/OEPCTPYUVFWTC1

10/10/2025

Magana da Turanci ne matsalar?
Ko karanta Turanci ne matsalar?
Ko kuma rubuta Turancin ne matsalar?

Mu na farin cikin sanar da ku cewar Tugwama English Academy ta fara daukar sababbin daliban online Classes.

Mu na da ajujuwa k**ar haka:
1. Level 0
2. Level 1
3. Level 2
4. Level 3
5. Level 4
6. Advanced class.

Waɗannan ajujuwan sun fara tun daga kan wadanda ba su taba zama a aji ba, har zuwa wadanda su ke da diploma, NCE, HND, Degree wadanda su ke son gyara Turancin su.

Kuma waɗannan karatuttukan tsawon watanni uku ✅ ne za'a gabatar da su!

Akwai tsarurruka masu matukar kyau!

1. Za ka/ki sami sababbun kalmomi a cikin jimlolinsu tare da ma'anoninsu a harshen Hausa, da kuma idioms, proverbs, da phrasal verbs a duk sati!

2. Za ka/ki dinga samun videos, audios da kuma hotuna wadanda da su ne za ka/ki dinga gudanar da karatu!

3. Ka/ki na da damar yin tambayoyi a ko yaushe, idan ta k**a ma za mu bada damar yin video chat ko audio call!

4. Akwai tests da za'a dinga yi duk bayan an kammala darasi. Wadanda su ka hada da voice notes, Writing da dai sauran su!

Mu na da tabbacin za ka/ki iya magana da Turanci, rubuta shi, karanta shi, da kuma magana da shi a cikin mutane a duk inda ka/ki ka tsinci kan ka/ki!

Domin shiga, sai ka/ki danna link 🔗 din nan:

https://wa.me/message/OEPCTPYUVFWTC1

10/10/2025

Turanci ne matsalar?
In dai shi ne, wannan tsarin na ka/ki ne!

Tugwama English Academy ta fara daukar sababbin daliban online Classes.
Mu na da ajujuwan:
1. Level 0
2. Level 1
3. Level 2
4. Level 3
5. Level 4
6. Advanced class.

Waɗannan ajujuwan sun fara tun daga kan wadanda ba su taba zama a aji ba, har zuwa wadanda su ke da diploma, NCE, HND, Degree wadanda ke son gyara Turancin su.

Kuma waɗannan karatuttukan tsawon watanni 3 ✅ ne za'a gabatar da su!

Akwai tsarurruka masu matukar kyau!

1. Za ka/ki sami sababbun kalmomi a cikin jimlolinsu tare da ma'anoninsu a harshen Hausa, da kuma idioms, proverbs, da phrasal verbs a duk sati!

2. Za ka/ki dinga samun videos, audios da kuma hotuna wadanda da su ne za ka/ki dinga gudanar da karatu!

3. Ka/ki na da damar yin tambayoyi a ko kowanne lokaci, idan ta k**a ma za mu bada damar yin video chat ko audio call!

4. Akwai tests da za'a dinga yi duk bayan an kammala darasi. Wadanda su ka hada da voice notes, Writing da dai sauran su!

Mu na da tabbacin za ka/ki iya magana da Turanci, rubuta shi, karanta shi, da kuma magana da shi a cikin mutane a duk inda ka/ki ka tsinci kan ka/ki!

Domin shiga, sai ka/ki danna link 🔗 din nan:

https://wa.me/message/OEPCTPYUVFWTC1

12/09/2025

I got over 3,000 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

12/08/2025

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Abdullahi Mahmoud Mahmoud, Zakariya Yahaya, Real Us Xk, Sani Yarima, Nura M Danladi, Abubakar Ardo Mashio, Hadiza Shehu Isah, Borogo Annabi, Fiddausi Idris Muhammad, Mansur Sale

26/07/2025

Ka na so ka iya Turanci?
Ki na so ki gyara Turancin ki?

Tugwama English Academy ta fara daukar sababbin daliban online Classes.
Mu na da ajujuwan:
1. Level 0
2. Level 1
3. Level 2
4. Level 3
5. Level 4
6. Advanced class.

Wadannan ajujuwan sun fara tun daga kan wadanda ba su taba zama a aji ba, har zuwa wadanda su ke da diploma, NCE, HND, Degree wadanda su ke son gyara Turancin su.

Kuma wadannan karatuttukan tsawon wata HUDU ✅ ne za'a gabatar da su!

Akwai tsarurruka masu matukar kyau!

1. Za ka/ki sami sababbun kalmomi a cikin jimlolinsu tare da ma'anoninsu a harshen Hausa, da kuma idioms, proverbs, da phrasal verbs a duk sati!

2. Za ka/ki dinga samun videos, audios da kuma hotuna wadanda da su ne za ka/ki dinga gudanar da karatu!

3. Ka/ki na da damar yin tambayoyi a ko yaushe, idan ta k**a ma za mu bada damar yin video chat ko audio call!

4. Akwai tests da za'a dinga yi duk bayan an kammala darasi. Wadanda su ka hada da voice notes, Writing da dai sauran su!

Mu na da tabbacin za ka/ki iya magana da Turanci, rubuta shi, karanta shi, da kuma magana da shi a cikin mutane a duk inda ka/ki ka tsinci kan ka/ki!

Domin shiga, sai ka/ki danna link 🔗 din nan:

https://bit.ly/3U4DMzL

07/05/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Magi Man, Sunusi Sulaiman Kode, Hussaini Abdullahi, Sunusi Nura, Nokubonga Mnana, Abdul'azeez Ahmed, Abdulmajid Abubakar Mubi, Sani Hassan Dantagwaye, Alkasim Abdullahi, Bakura Malum Mahmud, Jibinrin Ahhamad, Asmi Anty, Ahmad Abdullahi, Abubakar Abubakar Aliyu, Princess Khalisat Abdullahi, Abu Abdulhaleem Mubarak Lawal, Usman Ibrahim, Babawuro Tukur, Sani Alkanawi, Abdulmajid Abubakar, Khadija Othman Omar, Alhaji Danshagamu, Abdulkarim Adamu, Sani Kabir, Husna Abdussamad, Amiinu Bashiir Oumar, Inyass Ahmad Idris, Saidu Sani, Kabir Xayyana El-zakkawi, Abba Garba Abeluwa, Comrt Basheer Abdulla, Lawal Hajara, Abba Adamu, Usman Umar, Musa Hassan, Abubakar Nura, Salmunu Isa, Mu Azzam Usman, Najiatu Jibrin, Mai Tabawa Mata Rufaida, Simajnunaddarwish Simajnunaddarwish, أحمد أبوبكر, Ashiru Ghali, Imam Kadeer Danlami, Isah Usman Isah, Junior Maraya, Ibrahim Adamu, Yûng Hâbdôôll, Anty Bintu, Abbaty Abubakar

20/04/2025

I got 1,000 reactions and comments on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

08/04/2025

Turanci ne matsalar?
In dai shi ne, wannan tsarin na ka/ki ne!

Tugwama English Academy ta fara daukar sababbin daliban online Classes.
Mu na da ajujuwan:
1. Level 0
2. Level 1
3. Level 2
4. Level 3
5. Level 4
6. Advanced class.

Wadannan ajujuwan sun fara tun daga kan wadanda ba su taba zama a aji ba, har zuwa wadanda su ke da diploma, NCE, HND, Degree wadanda su ke son gyara Turancin su.

Kuma wadannan karatuttukan tsawon wata HUDU ✅ ne za'a gabatar da su!

Akwai tsarurruka masu matukar kyau!

1. Za ka/ki sami sababbun kalmomi a cikin jimlolinsu tare da ma'anoninsu a harshen Hausa, da kuma idioms, proverbs, da phrasal verbs a duk sati!

2. Za ka/ki dinga samun videos, audios da kuma hotuna wadanda da su ne za ka/ki dinga gudanar da karatu!

3. Ka/ki na da damar yin tambayoyi a ko yaushe, idan ta k**a ma za mu bada damar yin video chat ko audio call!

4. Akwai tests da za'a dinga yi duk bayan an kammala darasi. Wadanda su ka hada da voice notes, Writing da dai sauran su!

Mu na da tabbacin za ka/ki iya magana da Turanci, rubuta shi, karanta shi, da kuma magana da shi a cikin mutane a duk inda ka/ki ka tsinci kan ka/ki!

Domin shiga, sai ka/ki danna link 🔗 din nan:

https://bit.ly/3U4DMzL

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address

Nasarawa Local Government
Kano