Tugwama English Academy

Call Directions Website Contact the school

Tugwama English Academy We have been teaching good English in Hausa language for more than a decade.

23/08/2026

Kaciya

19/08/2026

Madarar ta yi tsami

18/08/2026

I swear by God.
I swear to God.

10/06/2026

Magana da Turanci ne matsalar?
Ko karanta Turancin ne matsalar?
Ko rubuta Turancin ne matsalar?

To albishirinku!

Mun bude sababbin ajujuwan:

1. Basic Class (Wadanda ke son fara koyon Turanci daga Tushe)
2. Intermediate Class (Waďanda ke son gyara Turancinsu.
3. VIP Class 1 (Wadanda ke son koyon Turanci daga tushe cikin wata 8)
4. VIP Class 2 (Wadanda ke son gyara Turancinsu cikin watanni 6)

A yi mana magana a Whatsapp ta wannan number domin shiga:

08076444858

30/04/2026

Yi wa mutum auren dole

26/04/2026

Magana da Turanci ne ke wahalar da kai?
Ko karanta Turancin ne ke wahalar da kai?
Ko rubuta Turancin ne ya ke wahalar da kai?

Mun buɗe sababbin ajujuwan:

1. Basic Class (Waɗanda ke son fara koyon Turanci daga Tushe)
2. Intermediate Class (Waɗanda ke son gyara Turancinsu.
3. VIP Class 1 (Waɗanda ke son koyon Turanci daga tushe cikin wata 8)
4. VIP Class 2 (Waɗanda ke son gyara Turancinsu cikin watanni 6)

A yi mana magana a Whatsapp ta wannan number domin shiga:
08076444858

23/04/2026

Cikina ya ɓaci

13/04/2026

Bambancin da ke tsakanin kalmomin walk (tafiya) da kuma work (aiki)



13/04/2026

Lover na nufin kwarto!


25/03/2026

Turanci ne matsalar?
In dai shi ne, wannan tsarin na ka/ki ne!

Tugwama English Academy ta fara daukar sababbin daliban online Classes.
Mu na da ajujuwan:
1. Level 0
2. Level 1
3. Level 2
4. Level 3
5. Level 4
6. Advanced class.

Waɗannan ajujuwan sun fara tun daga kan wadanda ba su taba zama a aji ba, har zuwa wadanda su ke da diploma, NCE, HND, Degree wadanda ke son gyara Turancin su.

Kuma waɗannan karatuttukan tsawon watanni 3 ✅ ne za'a gabatar da su!

Akwai tsarurruka masu matukar kyau!

1. Za ka/ki sami sababbun kalmomi a cikin jimlolinsu tare da ma'anoninsu a harshen Hausa, da kuma idioms, proverbs, da phrasal verbs a duk sati!

2. Za ka/ki dinga samun videos, audios da kuma hotuna wadanda da su ne za ka/ki dinga gudanar da karatu!

3. Ka/ki na da damar yin tambayoyi a ko kowanne lokaci, idan ta k**a ma za mu bada damar yin video chat ko audio call!

4. Akwai tests da za'a dinga yi duk bayan an kammala darasi. Wadanda su ka hada da voice notes, Writing da dai sauran su!

Mu na da tabbacin za ka/ki iya magana da Turanci, rubuta shi, karanta shi, da kuma magana da shi a cikin mutane a duk inda ka/ki ka tsinci kan ka/ki!

Domin shiga, sai ka/ki danna link 🔗 din nan:

https://wa.me/message/OEPCTPYUVFWTC1

Address

Nasarawa Local Government
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tugwama English Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Tugwama English Academy:

Shortcuts

Share

Category