Center for Qur'anic Recitation of Nigeria

Center for Qur'anic Recitation of Nigeria Wannan Shafine Na Hadaddiyar Kungiyar Mahaddata Al'Qur'ani ta Kasa Baki Daya Fake Jahar Kano

12/06/2023

Wannan Kuskure Ne Ba Karami Ba

Naziru Sarkin Waka, Makaranta Alqur'ani Mai Girma Na Godiya Da Wannan kariya Da kayi Musu.
27/04/2022

Naziru Sarkin Waka, Makaranta Alqur'ani Mai Girma Na Godiya Da Wannan kariya Da kayi Musu.

Adaren jiya Kenan a Unguwar Tudun Wada Dake Cikin Garin Gusau Zamfara State, inda Kungiyar Mahaddata Al'Qur'ani ta Kasa ...
21/03/2021

Adaren jiya Kenan a Unguwar Tudun Wada Dake Cikin Garin Gusau Zamfara State, inda Kungiyar Mahaddata Al'Qur'ani ta Kasa ta Gabatar Da Saukar Karatun Alqur'ani Mai Girma Wanda Gwamnan Jahar Zamfara State Mai Daraja Matawalle ya Dauki Nauyi Domin Nemawa Jahar Sa Zaman lafiya Da kasa Baki Daya

19/03/2021

Alaramma Gwani Murtala Mai Kajjin. Allah ya Kara Hasken Makaranta

Assalamu AlaikumYa Anlul QUR'AN Wannan Majalisa Mai Albarka tana yi Muku Fatan Alkhairi Da kuma Samun Nasara Adukkan Al'...
19/03/2021

Assalamu Alaikum

Ya Anlul QUR'AN Wannan Majalisa Mai Albarka tana yi Muku Fatan Alkhairi Da kuma Samun Nasara Adukkan Al'amuran Mu Na yau Da Kullum.
Bayan Haka, tana Sanarda Dukkan Al'ummar Annabi Taron ta Na Kasa Da Zata Gabatar Kamar Haka...
Rana:-Lahadi 21/3/2021
Wuri:- Garin Gusau Dake Jahar Zamfara.

Allah ya Bada Ikon Halarta Ameeen.

Address

Kano

Telephone

+2348034533918

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Center for Qur'anic Recitation of Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category