A.M.T Massive College

A.M.T Massive College A.M.T. MASSIVE COLLEGE is a unique learning environment where people seek for education and skills.

17/08/2026

The part of a speech delivered by the director of A.M.T Massive College Jour. Abdurrahman Muhammad Na'ibawa during the graduation ceremony of the students of the college whom successfully finalized the programme of Diploma In Mass Communication.

GRADUATION πŸŽ“ πŸŽ“ πŸŽ“ Alhamdulillah cikin yaddar Allah a jiya 02-08-2026 makarantar A.M.T. MASSIVE COLLEGE tayi bikin yaye da...
03/08/2026

GRADUATION πŸŽ“ πŸŽ“ πŸŽ“

Alhamdulillah cikin yaddar Allah a jiya 02-08-2026 makarantar A.M.T. MASSIVE COLLEGE tayi bikin yaye daliban ta da s**a samu nasarar kammala karbar horo a fannin Ilimin aikin jarida karkashin karatun Diploma In Mass Communication.
Muna addu'ar Allah ya sanya albarka a karatun su ya kawo babban rabo. Muna mika sakon ban gajiya ga dukkanin mahalarta wannan taro Allah ya sakawa kowa da alkhairi.

Sa'an nan a halin yanzu wannan makaranta ta kara bude damar daukar sabbin dalibai masu burin zama kawarrarun yan jarida da cewar zasu iya wannan karatu ta online a ko ina suke a fadin duniya, ko kuma a makarantar dake Unguwa Uku Zaria Road Kano State.

Domin karin bayani a tuntubi wannan lamba 08025281388.

TARON BIKIN YAYE DALIBAI......
01/08/2026

TARON BIKIN YAYE DALIBAI......

19/07/2026

08/07/2026

Hauwa'u Jamil Adam ma'aikaciyar BUK Radio & TV dake nan Kano. Wanda kafin hakan ta kasance dalibar bangaren koyon aikin jarida na makarantar A.M.T. MASSIVE COLLEGE wanda sanadiyyar wannan karatu ta samu nasarar zama cikakkiyar yar jarida a yanzu.

Address

MAIN OFFICE, Unguwa Uku Zaria Road Beside Tarauni Secretariat Kano State, Nigeria. , , OTHER BRANCH, Na'ibawa Dan Hassan Road Behind First Bank Of Zaria Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.M.T Massive College posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share