Assalamu alaikum dafatan kuna lafiya wannan kungiya mai albarka tana sanar da membobin ta taron data saba gudanarwa a gobe Jama'a ta manhajar WhatsApp.
Muna kira ga "yan kungiya da a halarci taro akan lokaci domin tattauna muhimman gudurorin da muka sa a gaba.
Sanarwa Daga: Musbahu Abdulhadi Chiroma — PRO.
Dangada Youth Awareness Forum - DAYAF
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dangada Youth Awareness Forum - DAYAF, College & University, Dangada Ward Bagwai Local Government Area, Kano.
21/09/2023
Allah ya jikansa yasa Aljannace makomarsa, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani.
Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Dangada Ward Bagwai Local Government Area
Kano