Karatun Tsangaya

Karatun Tsangaya Wannan Shafi Na Karatun Tsangaya Mun Budeshi Ne Domin Hadin Kan Almajiran Kasa Baki Daya

Baba Goni Ali Rijiyan zaki Kano Shima Madina ta TabbataπŸ™πŸ»πŸ’― Gwamnan Gombe ne ya biya mishi saboda karatunsa da yaji zuwan...
25/08/2026

Baba Goni Ali Rijiyan zaki Kano Shima Madina ta TabbataπŸ™πŸ»πŸ’― Gwamnan Gombe ne ya biya mishi saboda karatunsa da yaji zuwansa Gombe.

Alhamdu Lillahi ma sha ALLAH, Amadadin Al'majirai da Alarammomi Ma su Darasu, da Gwanayen Al'qur'ani, muna miΖ™a Godiya ga Mai Girma Gwamnan Jahar Gombe, Alh Muhammad Inuwa Yahaya CON na Kujerar Umrah da ya bawa Goni Ali Rijiyar zaki.

A kwanakin baya Yayin da Gamayyar Tsangayu s**a yi Taron Nuna Goyon Bayan su ga Mai Girma Gwamnan a Gombe, a nan ne Mai Girma Gwamna ya ji Harji na ta shin Hankali da Goni Ali Rijiyar zaki yayi, nan take ya sa shi cikin Jerin Malamai da ya biyawa Saudiyya, Alhamdu Lillahi wannan abin a yabawa Gwamna ne ALLAH yasa ka mishi da Al'heri.

Muna jin daΙ—i kuma muna Alfahari da Mai Girma Gwamna Ζ™warai da Gaske, da ya zama Shugaba mai kula da Lamarin Al'majirai a Jahar mu ta Gombe, shi da duk ma su taimaka mishi ALLAH yasa ka musu da Alheri , ALLAH yasa a daΙ—e ana yi, Alaramma Prof Garkuwa a Ζ™ara miΖ™a mana Godiya wajen Gwamna, ALLAH yasa ka da Al'heri, ALLAH yasa Lada a Mizani Al'farmar Shugaba Alaihissalatu Wasallam🀲🏻❀️

Tsangaya Online ✍🏻
25t August, 2026
Goni Auwalu Hotoro mai Shafin
Karatun Tsangaya

πŸ“’πŸ“’πŸ“’ GAYYATA GAYYATA πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€ MUSAFFA MUSAFFA πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡AMADADIN GWANI ADAMU SUFI TARE DA ABOKANSA GWANAYEN ALQUR'ANI SU...
25/08/2026

πŸ“’πŸ“’πŸ“’ GAYYATA GAYYATA πŸ“’πŸ“’πŸ“’
🎀🎀🎀 MUSAFFA MUSAFFA 🎀🎀🎀
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
AMADADIN GWANI ADAMU SUFI TARE DA ABOKANSA GWANAYEN ALQUR'ANI SUNA FARINCIKIN GAYYATAR YAN UWA DA ABOKAN ARZUKA AHLUL QUR'AN
ZUWA WAJAN GAGARUMAR TILAWAR MUAAFFA🎀🎀🎀
WADDA ZA'AYI TA MUNASABA KAMAR HAKA πŸ‘‰ MAULUDIN FIYAYYAN HALITTA ANNABI MUHAMMADU S.A.W ❀️
DA KUMA MURNAR SAMUN KARUWA DA AKAYI AWAJAN GONI ADAMU SUFI AN SAMU YARO NAMIJI

ZA'AYI WANNNAN MUSAFFA RANAR ALHAMIS MAI ZUWA JIBI KENAN
14/3/1448AH

ZA'AYI WANNNAN TILAWAR AGIDAN MAHAIFIN GWANI ADAMU SUFI DAKE KURNA BAYAN GIDAN NASIRU AHLI LAYIN MARGAYI MALAM BASAKKWACE
ZA'A FARA TILAWA DAGA ASUBAH ZUWA MAGARIBA INSHA ALLAH

ALLAH YABADA IKON ZUWA AMEEN

DON KARIN BAYANI KIRA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA
β˜ŽοΈπŸ“ž07038136558
08034210735

MASU GAYYATA SUNE
GWANI ADAMU SUFI TARE DA ABOKANSA GWANAYEN ALQUR'ANI

MASU MASAUKIN BAKI SUNE
ABOKAN GWANI ADAMU TARE DA YAN UWANSA DA ALMAJIRANSA

🌳A I SO LFY 🌳
SANARWA DAGA
GWANI SALIM ZANNAN TILAWA
DA KATIBI ✍️✍️✍️NA 1 GWANI MA'EE ABU IHSAN

MUNA TAYA DAN UWA GONI SHEKH UMAR IDRIS DAN MALAM BORNO STATE  MAI SHAFIN TSANGAYA DAGA KONDUGA MURNAALLAH YAI MASA LAMA...
25/08/2026

MUNA TAYA DAN UWA GONI SHEKH UMAR IDRIS DAN MALAM BORNO STATE MAI SHAFIN TSANGAYA DAGA KONDUGA MURNA

ALLAH YAI MASA LAMANI YANA RUBUTA ALQUR,ANI WANNAN BABBAR BAIWACE SAI WANDA ALLAH YAZABA

MUNA ADDU,A ALLAH YASA ALBARKA ALLAH YASA AGAMA LAFIYA ALBARKCIN ANNABI DA ALQUR,ANI AMEEN

RUBUTU GONI Auwalu Hotoro
MAI SHAFIN Karatun Tsangaya

Sarkin Matasan Mahaddatan Alqur,ani Na qasaGoni Aminu Dan Malam Hotoro Muyi Masa Fatan Alkhairi  Tareda Mubayi,a Kunji
25/08/2026

Sarkin Matasan Mahaddatan Alqur,ani Na qasa
Goni Aminu Dan Malam Hotoro Muyi Masa Fatan Alkhairi Tareda Mubayi,a Kunji

24/08/2026

Zaman Mauludin Annabi muhammadu s a w Cikin shirin mu na Tsangayar Zamani Duk sati Kai Tsaye Daga Artv Radio And television Mai Asin Da Asin Ctv Hotoro kano state Kashi Na Goma 12

Jagoran Shirin Goni Nazifi Dan Baiwa Unguwa uku Sarkin Matasan Mahaddatan Alqur,ani Na Jahar Kano Da kuma Ni Almajirin ku Auwalu Hotoro Mai Shafin Karatun Tsangaya

Goni Aminu Gangaran Kaduna stateGoni Aminu Mai Kitabullahi kaduna State Muna Muku Fatan Alkhairi Allah yakarbi ibadu Ame...
24/08/2026

Goni Aminu Gangaran Kaduna state
Goni Aminu Mai Kitabullahi kaduna State

Muna Muku Fatan Alkhairi Allah yakarbi ibadu Ameen

24/08/2026

Lokacin Da Aka Hadu Akazo Gaisar Da Kakan mu ma,ana Malamin Malaman mu Baba Goni inuwa Bauchi State

Yayin da yakeyiwa Goni Qaribu Bauchi Addu,a Bisa Namijin Qoqarin Da Yakeyi Wajan Hidimtawa Alqur,ani Akan Allah karya Gajiyar Dashi Allah Yaqara Masa Ludfi Da Albarka

Muna Godiya Baba Goni Inuwa Allah yaqara Lafiya Yasa Agama lafiya Albarkacin Alqur,ani Ameen

Rubutu Goni Auwalu Hotoro kano
mai Shafin Karatun Tsangaya

24/08/2026

lokacin Da Akayi Addu,ar Bankwana Allah yadawo mana Daku lafiya Ameen

Goni Labaran Maiguduri Daya Daga Cikin Wanda Goni Qaribu Bauchi Khadimul qur,an Yabiya masa Kujerar umra
24/08/2026

Goni Labaran Maiguduri Daya Daga Cikin Wanda Goni Qaribu Bauchi Khadimul qur,an Yabiya masa Kujerar umra

24/08/2026

Bushara Daga Bakin Baba Goni Inuwa Gombe State Ga Duk wanda Yake son zuwa Madina Zaije Albarkcin Annabi Da Alqur,ani Ameeen

Address

Kano

Telephone

+2348067217062

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Karatun Tsangaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category