Sautus Sunnah Kano TV

Sautus Sunnah Kano TV An Official Page Of Islamic Preachers

SANARWAR KARASA KARATUN DAURA. Sheikh Yaqub Musa YaqubSautus Sunnah Kano Hafizahullah 04/09/2026.
04/09/2026

SANARWAR KARASA KARATUN DAURA.

Sheikh Yaqub Musa Yaqub
Sautus Sunnah Kano Hafizahullah
04/09/2026.

26/08/2026

Sheikh Yaqub Musa Yaqub
Sautus Sunnah Kano Hafizahullah

Assalamu Alaikum Warahmatullahi.Muna gayyatar al’umma Muhadara da za'a gabatar gobe Juma’a, insha Allahu.Sheikh Yaqub Mu...
20/08/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullahi.

Muna gayyatar al’umma Muhadara da za'a gabatar gobe Juma’a, insha Allahu.

Sheikh Yaqub Musa Yaqub
20/08/2026

Sayyidina Usman (R.A.), duk taimakon da ya yi wa 'yan uwansa a lokacin da yake mulki, da kuɗinsa ya yi; ba da kuɗin gwam...
08/08/2026

Sayyidina Usman (R.A.), duk taimakon da ya yi wa 'yan uwansa a lokacin da yake mulki, da kuɗinsa ya yi; ba da kuɗin gwamnati ba.

Sheikh Yaqub Musa Yaqub
08/08/2026

"Duk musuluncin gwamnati, indai ana zalunci acikin ta, babu ruwan Allah da ita."Sheikh Yaqub Musa Yaqub. 03/08/2026
03/08/2026

"Duk musuluncin gwamnati, indai ana zalunci acikin ta, babu ruwan Allah da ita."

Sheikh Yaqub Musa Yaqub.
03/08/2026

Wallahi, duk wanda ya bar Shari'ar Allah kuma ya bar koyarwar addini, ba zai samu cikakkiyar nutsuwa ba har abada .Sheik...
02/08/2026

Wallahi, duk wanda ya bar Shari'ar Allah kuma ya bar koyarwar addini, ba zai samu cikakkiyar nutsuwa ba har abada .

Sheikh Yaqub Musa Yaqub
Sautus Sunnah Kano.
02/08/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Yau, In shaa Allah, za a ci gaba da karatun littafin Ar-Raheeq Al-Makhtum.Sheikh Yaqub M...
29/07/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Yau, In shaa Allah, za a ci gaba da karatun littafin Ar-Raheeq Al-Makhtum.

Sheikh Yaqub Musa Yaqub
29/07/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Yau Akwai Karatun Litinin Biyun Ƙarshen Wata.Sheikh Yaqub Musa Yaqub  Sautus Sunnah Kano...
27/07/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Yau Akwai Karatun Litinin Biyun Ƙarshen Wata.

Sheikh Yaqub Musa Yaqub
Sautus Sunnah Kano Hafizahullah
27/07/2026

Assalamu Alaikun Warahmatullah. Ga Jadawalin Karatuttukan mako da za'a dawo, za'a fara da Sunan Darumi. Akwai karatun ka...
26/07/2026

Assalamu Alaikun Warahmatullah.

Ga Jadawalin Karatuttukan mako da za'a dawo, za'a fara da Sunan Darumi. Akwai karatun karshen wata na Ihya'us Sunnah Tudun Wada.

Sheikh Yaqub Musa Yaqub.
Sautus Sunnah Kano Hafizahullah
26/07/2026

SANARWAR DAWOWA KARATU.
23/07/2026

SANARWAR DAWOWA KARATU.

Address

Kano

Telephone

+2349166368930

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautus Sunnah Kano TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sautus Sunnah Kano TV:

Shortcuts

Share