02/08/2020
S@narwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Kungyar tsofaffin daliban medile primary 2009 na gayyatar yayan ta wajan taronta wanda zatayi 3-august -2020 da 3:00pm karfe uku na yamma a harabar makarantar ada ya gani ya sanarwa da na kusa dashi
17/05/2020
assalam alaikum da fatan kowa ya na lafiya Allah ya karbi ibadunmu
12/03/2020
Assalamu alaikum wannann kungiya mai albarka ta na farin cikin gayyatar membobinta taro a inda aka Saba taron DA karfe 8:00pm na dare ranar LA had I 15_3_2020 Allah ya Nada ik on zuwa zuwanka Nada muhimmanci Wanda yaji yasanar DA Wanda baiji b