Harshen Sunnah

Harshen Sunnah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Harshen Sunnah, Zoo Road, Kano.

١---"ٱلْكِتَابُ وَٱلسُّنَّةُ"

٢---{"فَذَكِّرْ إِن نَّفَعَتِ الذِّكْرَىٰ (٩ ) سَيَذَّكَّرُ مَن يَخْشَىٰ (١٠) }

{وَمَنْ أَحْسَنُ قَوْلًا مِّمَّن دَعَا إِلَى اللَّهِ وَعَمِلَ صَالِحًا وَقَالَ إِنَّنِي مِنَ الْمُسْلِمِينَ(٣٣) }

07/08/2026

Wannan kenan

07/08/2026

Istigfari Lokacin Asubah

Daga Taskar Shiekh Ja'afar Mahmud Adam Raheemahullah 069
07/08/2026

Daga Taskar Shiekh Ja'afar Mahmud Adam Raheemahullah 069

07/08/2026

YAA ILAHIL ALAMIN🤲!
Kai Mana Maganin Dukkan Abunda Ya fi Qarfinmu, Kajibanci Al’amuran mu, Ka Shafe mana dukkan Zunubanmu, Kayi Gafara agaremu da Magabatanmu.Kai Rahama agaresu,Ka kyautata tamu karshen bayan tasu.
Kai mana Mafita ,Ka yaye mana kunchi,bakin ciki da Talauchi, Ka sanya mufi karfin bukatun mu .Kai mana sutura,
YAA ALLAH kai mana sutura,Ka rufa mana asiri duniya da lahira,
YAA AR-HAMAR RAHIMIN🤲🤲.
YAA HAYYU YAA QAYYUM. Barkanmu da Safiyar Juma'a.23 ga watan SAFAR (1448AH) wacce tai dai dai da 07/08/2026 miladiya.

Bahaushe Yace Malamai Fadawan Allah 🤝❤💚
06/08/2026

Bahaushe Yace Malamai Fadawan Allah 🤝❤💚

🎉 Facebook recognized me as a consistent post creator this week!
06/08/2026

🎉 Facebook recognized me as a consistent post creator this week!

Daga Taskar Shiekh Ja'afar Mahmud Adam Raheemahullah 068
05/08/2026

Daga Taskar Shiekh Ja'afar Mahmud Adam Raheemahullah 068

Wallahil Azeem Babu Mai Adawa Da Malam Allah Sai Shaidanai, Don Haka Duk Karen Mawaqin Daya Zagi Malam Don Yafito Takara...
31/07/2026

Wallahil Azeem Babu Mai Adawa Da Malam Allah Sai Shaidanai, Don Haka Duk Karen Mawaqin Daya Zagi Malam Don Yafito Takarar Gwamna To Haushin Baqaqen Karnuka Yakeyi, Kuma Hakan Alamune Na Nasara In Sha Allah

Wannan Kudin Oxygen Ne Ma'ana (NUMFASHI) A Asibiti, 'Yan Uwa Dan Allah Muyi Nazari Nawa Muke Biyan Allah Yabamu Damar Sh...
30/07/2026

Wannan Kudin Oxygen Ne Ma'ana (NUMFASHI) A Asibiti, 'Yan Uwa Dan Allah Muyi Nazari Nawa Muke Biyan Allah Yabamu Damar Shan numfashi Shekara Da Shekaru? Nawa Mukabiya? 💔☹ Subhannallah Subhannallah Wallahi Mugodewa Allah Muqara Godemasa Godiya Marar Adadi Wallahil Azeem,
Duk Awa 1= 10,020
Kwana 1= 240,480
Sati 1= 1,683,360
Wata 1= 50,500,800
Shekara 1= 606,009,600
'Yan Uwa Da'a Ace Amisali Siyan Numfashi Akeyi Na Kwana Nawa Zaka Iya Siya? Ko Sati Nawa? Ko Wata Nawa? Ko Shekara Nawa? Wallahil Azeem Wani Ko Awa 1 Bazai Iya Siyaba, Wallahi Allah Mungode Maka, Sadaqallahul Azeeem
وَإِن تَعُدُّوا نِعْمَتَ اللَّهِ لَا تُحْصُوهَا
✍ Harshen Sunnah

30/07/2026

Mucigaba Da Haquri, Allah Shine Mafi Iya Tsara Rayuwa Kuma Zai Tsaramana Mai Kyau
In Sha Allahu
🤲🥰

Address

Zoo Road
Kano

Telephone

+2348063318068

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Harshen Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share