Fauziyya maikyau

Fauziyya maikyau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fauziyya maikyau, Tutor/Teacher, Kafanchan Junction.

16/07/2019

KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA SUKE NUNA CIKAR MUTUM:

1:- Boye talaucinka har mutane sufara tunanin kai me arzikine

2:- Boye damuwarka akan abinda akayi maka har mutane sufara tunanin wannan abin bai dameka ba

3:- Danne bacin ranka a inda aka bata maka rai har mutane su fara tunanin duk a bind a za ayi maka ba zai taba damunkaba

4:- Yin fara'a ga kowa har mutane sufara tunanin bakayin fishi

5:- Zamo na kowa har mutane su fara tunanin baka da abokin fada

6:- Ka taimaki duk Wanda kake tare dashi har mutane su dinga Neman taimako a wurinka

7:- Ka yanka ya zamo na kowa, koda kayan kowa bai zamanto naka ba, ta hakane mutane za suji dadin zama da kai

8:- Ka zamanto mai kawar da kai a kayan wani har mutane su fara tunanin rayuwar duniya bata dameka ba.

Mu kasance masu hakuri da junanmu domin idan mun mutu mu samu kyakkyawan karshe,
Ya Allah kasa mu dace kasa mu gama da duniya lafiya, amin

28/01/2018

Allah mai iko wai jaba taga bakin mijinta

22/10/2017

Rayuwa Kenan .Komai Nisan Gari Akwai Gari A Gabansa

04/11/2015

Allah ka rabamu da jin kunyar lahira

04/11/2015

Kowa yayi da kyau zaiga da kyau

19/07/2015

ZAMAN DUNIYA KWANA UKU NE KACHAL
JIYA
YAU
GOBE
Yau itace taka saboda jiya ta wuce maka kuma baka da sanin ko zaka iya kaiwa gobe!
to a yau miye ka aikata na aikin lada !shin in tambaye ka fadi gaskiya da abin alkairi da wanda ba na alkhari ba wance yafi yawa?
yan uwa wallahi mu gyara tsakanin mu da ubangiji !
ALLAH YASA MU DACE
ALFARMAR FIYAYYEN HALLITTA MANZAN TSIRA CIKAMAKIN ANNABAWA ANNABI MUHAMMAD(sallallahu alaihi wassallam )

28/06/2014

Aminci agareku musulman duniya baki daya

27/06/2014

Ya Allah ka bamu abinda zamuci da iyalanmu don darajar annabi da kuma wannan watan azumi mai Albarka
Ya Allah duk abinda xai zama sharri a rayuwarmu ya Allah ka kare manashi. Don Allah kace ameen don bamusan na wanda Allah zai karba ba..

25/06/2014

Allah ka bamu nasara a cikin rayuwarmu

25/06/2014

Ina gaida members din room din kowa da kowa

18/06/2014

Aslm

Address

Kafanchan Junction

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fauziyya maikyau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category