THE HOLY QUR'AN AND SUNNAH IS OUR ONLY WAY TO AL-JANNAH,BY"(ABU NASEEB JAJA

  • Home
  • Nigeria
  • Kaduna
  • THE HOLY QUR'AN AND SUNNAH IS OUR ONLY WAY TO AL-JANNAH,BY"(ABU NASEEB JAJA

THE HOLY QUR'AN AND SUNNAH IS OUR ONLY WAY TO AL-JANNAH,BY"(ABU NASEEB JAJA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from THE HOLY QUR'AN AND SUNNAH IS OUR ONLY WAY TO AL-JANNAH,BY"(ABU NASEEB JAJA, Tutor/Teacher, Anguwan sarki Jaja, Kudan Local Government, Kaduna.

قال رسول الله صلى الله عليه وسلم >.
وقال تبارك وتعالى :إنا نحن نزلنا الذكر وإنا له لحافظون.
إنه لقرآن كريم. فى كتاب مكنون. لا يمسه إلا المطهرون. تنزيل من رب العالمين.

19/08/2026
13/08/2026

Wannan Abin Farin ciki ne 🥰| Waɗannan Sune Wakilanmu Masu Albarka Muna Ƙaunarku A Zuciya Saboda Alqur'ani 🔥 Domin mu Ma'abocin Alqur'ani Muna Daukarshi Tamkar Dan'uwa Na jini Idan Mun ganshi Muna Farin ciki da Murna Idan Ya Samu Nasara Mu muka Samu, Wakilanmu Na Nigeria Kenan Abun Alfaharin mu Muna Maku Fatan ALKHAIRI Allah ya Hada Fuskokinmu A aljannah Yasa Muna Aljannah Maɗaukakiya Tare Damu Daku Baki Daya 🤲

28/07/2026

🇳🇬 WAKILAN NIGERIA A BANGAREN MATA SUN SHIRYA! 📖✨

Saura kwana 14 kacal a fara Musabaƙar Sarki Abdulaziz ta Ƙasa da Ƙasa (King Abdulaziz International Holy Qur'an Competition).

Najeriya za ta samu wakilci daga: 🌹 Hafsat Muhammad Sada – Jihar Kano 🌹 Maryam Ibrahim – Jihar Gombe

Wannan shi ne karo na farko da aka tanadi jawabi (official attire) na musamman ga mahalarta mata a tarihin wannan babbar musabaƙa ta duniya.

Muna addu'ar Allah Ya ba su ƙarfin guiwa, Ya sauƙaƙa musu, Ya sa su wakilci Najeriya cikin ɗaukaka, Ya ba su nasara da babban matsayi. Ameen Ya Rabbal-'Alamin. 🤲🇳🇬🏆📖

28/07/2026

Labari | Wata Ɗaliba da ta Haddace Alƙur'ani ta Samu Digiri na Ɗaya da Matsayi na (first class) a Fannin Computer Science.

Aisha Abdulmajeed, wadda ta kammala haddar Alƙur'ani a Ali Institute for Quran Memorization da ke Ibadan, ta samu digiri na ɗaya (First Class) a fannin Computer Science.

Da yake bayani Ustaz Ali Temitope Abdussalam, wanda ya kafa cibiyar ya bayyana wannan nasara a matsayin wani abin alfahari ga makarantar da kuma burinta na gina matasa Musulmai masu riƙo da kyawawan ɗabi'un Musulunci tare da yin fice a fannin ilimi.

Ahlul Qur'an TV

04/07/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Anas Falalu Buruku, Shatu Baban Ta

Address

Anguwan Sarki Jaja, Kudan Local Government
Kaduna

Telephone

08087808097

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when THE HOLY QUR'AN AND SUNNAH IS OUR ONLY WAY TO AL-JANNAH,BY"(ABU NASEEB JAJA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category