28/01/2026
Yanshana Reporters Organization
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yanshana Reporters Organization, Kaduna.
28/01/2026
DAN ALLAH 'YAN UWA MUSULMI, KU DAURE KU KOYA WA YARANKU HALAYE UKU:
1. Yawan gaishe da na gaba dasu.
2. Nutsuwa da barin wasa ahanya.
3. Futa cikin kyakykyawar shiga.
KU HANA YARANKU HALAYEN NAN:
1. Yawan yawace-yawace.
2. Yawan Abokai/ƙawaye barkatai.
3. Rashin kunya da faɗace-faɗace.
KU RIƘA GWABE BAKIN YARANKU:
1. Idan suna sa baki a maganar manya
2. Idan suna kawo tsegumi da gulma.
3. Idan suna zagi ko ƙaryata manya.
KUYI MUSU HORO ME TSANANI:
1. Idan suna wasa da Sallah.
2. Idan s**a fara kwaɗayi da roƙo
3. Idan s**a fara ƙarya da lalaci.
KU ƘARA JAWO YARANKU JIKI:
1. Idan s**a balaga.
2. Idan basu da lafiya.
3. Idan kuna gida a zaune.
KU KWAƊAITAR DA YARANKU:
1. Nacin karatu da rubutu.
2. Dagewa wajen cimma buri.
3. Lada da nasara in anbi hanyar Allah.
KU NUNAWA YARA MUHIMMANCIN:
1. Riƙo da Addinin musulunchi.
2. Zumunchi da ziyarar dangi.
3. Lafiya, Lokachi da kuruciya.
KU DAINA WAƊANNAN A GABANSU:
1. Bayyana tsiraici/mu'amalar aure
2. Wasan banza na ƙuruciya, kallo.
3. Bayyana rashin jituwa a tsakaninku.
KU YAWAITA A GABAN YARANKU:
1. Karatun Alqur'ani da salloli.
2. Aikata gaskiya da Ruƙon Amana.
3. Wadatar zuci da godiyar Allah.
SUKE JIN TSORON KU TA HANYAR:
1. Tsawatar musu in sunzo da wargi.
2. Rashin barinsu babu abinyi.
3. Taqaita nuna musu so ƙuru-ƙuru.
KU DAGE KU CIREWA YARANKU:
1. Tsoron mutuwa.
2. Tsoron talauchi.
3. Tsoron wanda baya tsoron Allah.
KU GOYI BAYAN YARANKU IN HAR:
1. sune ke da gaskiya.
2. Ba sa6o s**a aikata ba.
3. sunyi abu domin kare mutuncinku.
KUKE TSORATAR DA YARANKU:
1. Illar Haɗama.
2. Futinar rigima.
3. Haɗarin taqama da girman kai.
KU RIƘA SANARDA YARANKU:
1. Asali da Tarihi.
2. Mutuwa da kabari.
3. Daɗi da rashin sa.
KU BAWA YARANKU HORO NA:
1. Taqaita cin abinchi.
2. Ƙarancin Barchi da zaman hira.
3. Watsar da dogon buri da sharholiya.
Allah ya taimakemu, ya taimakemu wajen sauqe nauyi 'ya'yanmu day rataya Akan mu.
Ameen
Assalamu alaikum. Manzon Allah (S.A.W) yace:kuyi kokarin danne abubuwa uku:
(1) fushi (2) Sha'awa (3) Maganganunku.
Ku himmatu danyin abubuwa 2:
(1) Ayyukan Alkhairi (2) Abokai nagari.
Kuci moriyar abubuwa 2:
(1) Lokaci (2) Karfi.
Ku nemi abubuwa 3:
(1) Gafaran Allah (2) ilmi (3) Hikima.
YA ALLAH KABAMU IKON KIYAYEWA.
Ba'a gajiya da aikin alkhairi. Daure turawa 'yan uwa musulmi domin samun lada.
16/11/2014
Question:
Are there any duas to help with stopping
ma********on?
Assalamu Alaikum wa rahmatullahi wa
Barakatuh
Thank you for your question.
The Messenger of Allah (Allah bless him and give
him peace) used to say, “O Allah, I ask You for
guidance, piety, dignified restraint, and freedom
from need. (Allahumma inni as’aluka’l huda wa’t
tuqa wa’l `afafa wa’l ghina)” [Sahih Muslim]
(See also: Prophetic Supplication for Guidance,
Piety, Restraint, and Freedom from Need
Prophetic Example in Our Daily Relations)
ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺇِﻧِّﻲ ﺃَﺳْﺄَﻟُﻚَ ﺍﻟْﻬُﺪَﻯ ﻭَﺍﻟﺘُّﻘَﻰ ﻭَﺍﻟْﻌَﻔَﺎﻑَ ﻭَﺍﻟْﻐِﻨَﻰ
The following supplication has been narrated by
Qutb al-Din al-Hanafi in his Kitab Ad`iyat al-Hajj
wa al-`Umra and is attributed to Hasan al-Basri.
“O Allah, I seek Your forgiveness for every sin in
which I gave preference to my base desire over
Your obedience and my passion over Your
command - thus I contented myself with Your
wrath and subjected myself to Your displeasure,
though You had forbidden me, presented Your
admonition to me, and established the proof of it
to me through Your warnings [of punishment in
Your revelations]. I seek Your forgiveness, O
Allah, and repent to You. (Allahumma inni
astaghfiruka li kulli dhambin qaddamtu fihi
shahwati `ala ta`atik wa athartu fihi mahabbati
`ala amrik fa ardaytu nafsi bi ghadabik wa
`arradtuha li sakhatik idh nahaytani wa
qaddamta ilayya fihi indharak wa tahhajajta
`alayya fihi bi wa`idik wa astaghfiruka
Allahumma wa atubu ilayk)”
ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺇِﻧِّﻰ ﺃِﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻟِﻜُﻞِّ ﺫَﻧْﺐٍ ﻗَﺪَّﻣْﺖُ ﻓِﻴْﻪِ ﺷَﻬْﻮَﺗِﻰ ﻋَﻠَﻰ ﻃَﺎﻋَﺘِﻚَ ﻭَﺁﺛَﺮْﺕُ
ﻓِﻴﻪِ ﻣَﺤَﺒَّﺘِﻰ ﻋَﻠَﻰ ﺃَﻣْﺮِﻙَ ﻓَﺄَﺭْﺿَﻴْﺖُ ﻧَﻔْﺴِﻰ ﺑِﻐَﻀَﺒِﻚَ ﻭَﻋَﺮَّﺿْﺘُﻬَﺎ ﻟِﺴَﺨَﻄِﻚَ ﺇِﺫْ
ﻧَﻬَﻴْﺘَﻨِﻰ ﻭَﻗَﺪَّﻣْﺖَ ﺇِﻟَﻲَّ ﻓِﻴْﻪِ ﺇِﻧْﺬَﺍﺭَﻙَ ﻭَﺗَﺤَﺠَّﺠْﺖَ ﻋَﻠَﻲَّ ﻓِﻴْﻪِ ﺑِﻮَﻋِﻴْﺪِﻙَ ﻭَﺃَﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ
ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺃَﺗُﻮْﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
“O Allah, Your mercy I am hopeful for, so do not
leave me to myself for the blink of an eye, and
put all my affairs in order, there is no god but
You. (Allahumma rahmataka arju fala takilni ila
nafsi tarfata `ayanin wa aslih li sha’ni kullihi la
ilaha illa anta)” [Abu Dawud]
ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺭَﺣْﻤَﺘَﻚَ ﺃَﺭْﺟُﻮْ ﻓَﻠَﺎ ﺗَﻜِﻠْﻨِﻲ ﺇِﻟَﻰ ﻧَﻔْﺴِﻲ ﻃَﺮْﻓَﺔَ ﻋَﻴْﻦٍ ﻭَﺃَﺻْﻠِﺢْ ﻟِﻲ ﺷَﺄْﻧِﻲ
ﻛُﻠِّﻪِ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻟَّﺎ ﺃَﻧْﺖَ
Say the supplications with heart and sincerity,
seeking closeness to the Divine, and seeking to
be pulled out of the darkness of sin. Don’t lose
heart, take the positive means to stop the sin,
and always ask Allah as He loves to be asked.
And Allah alone gives success.
Answered by Tabraze Azam
SeekersGuidance
Proudly brought to you by SeekersHub Global,
more SeekersAnswer can be found at http://
www.seekersguidance.org/ans-blog .
Abubuwa 16 da shaidan yake kawowa Dan Adam tallarsu ya siya, domin yasamu damar jefashi a halaka :---
1.Jahilci
2.Fushi
3.Son duniya
4.Tsawaita buri
5.Kwadayi
6.Rowa
7.Girman kai
8.Riya
9.Jiji dakai
10.Hadama
11.Son yabo
12.Raki
13.Son zuciya
14.Mummunan zato
15.Raina Musulunci da Musulmi
16.Samun nasara gurin aikin Sabo.
Allah kar kabarmu da iyawarmu, ka karemu Daga Sharri babban makiyinmu Shaida.[Qur'an, chapter 12,verse 5]
Don Allah turawa mutum 5 ko Sama da Abubuwa 16 da shaidan yake kawowa Dan Adam tallarsu ya siya, domin yasamu damar jefashi a halaka :---
1.Jahilci
2.Fushi
3.Son duniya
4.Tsawaita buri
5.Kwadayi
6.Rowa
7.Girman kai
8.Riya
9.Jiji dakai
10.Hadama
11.Son yabo
12.Raki
13.Son zuciya
14.Mummunan zato
15.Raina Musulunci da Musulmi
16.Samun nasara gurin aikin Sabo.
Allah kar kabarmu da iyawarmu, ka karemu Daga Sharri babban makiyinmu Shaida.[Qur'an, chapter 12,verse 5]
Don Allah turawa mutum 5 ko Sama da haka.Allah ka mk shiryemu,kagyara halayenmu abadan. haka.Allah ka shiryemu,kagyara halayenmu abadan.
Abisa Sharri irin na Yahudawa, sun sanya World Cup (Gasar cin kofin Kwallon Qafa na duniya) sun kawoshi gab da Azumin Ramadhan.
Hasali ma dai za'a shafe Sati 2 na Ramadhan acikin Lokutan World Cup din.
To idan kowanne Wasan kwallo yana cinyewa Mintuna chasa'in ne (90 mins) to Zaka yi asarar mintuna 1,350 kenan (Ko da ache Kwallo guda daya kadai zaka kalla akowacce rana).
- Yanzu lada nawa zaja samu idan ka cinye wadannan mintunan kana karatun Alqur'ani ko Istighfari, ko tasbeehi, ko kuwa Salati ga Masoyin Allah (saww).
Wadannan abubuwan dana Lissafta, Sune Guzurin da Allah yake so.
Amma kallon Kwallo ba zai amfaneka aduniya ko lahirarka ba. Sai dai ma cutarwa agareka da Imaninka, da lokutanka.
Allah (SWT) yana cewa: "YAHUDAWA DA NASAARA BA ZASU TA'BA YARDA DAKAI BA, HAR SAI KA BI TAFARKIN ADDININSU".
To su addininsu, addini ne na raye-raye da wakoku da bata lokaci wajen Sabon Allah.
Mu kuwa Muminai, Allah yace mana: "KU YI GUZURI!! DOMIN HAKIKA TSORON ALLAH SHINE MAFI KYAWUN GUZURI".
Shin zaka bi Umurnin Allah, ka tsaya kayi guzuri?
Ko kuwa zaka bi Umurnin Shaitan da Yahudu da Nasaara, ka tsaya kallon Kwallo??
Pls Duk wanda ya samu wannan sakon, yayi kokari ya tura zuwa ga mutum 5 ko 10. Musamman 'yan uwa matasa.
An Tambayi Manzon Allah (saww) Akan abubuwan da zasu shigar da Mutum gidan Aljannah. Sai yace:
"TSORON ALLAH, DA KUMA KYAWAWAN 'DABI'U".
Sannan aka tambayeshi akan abubuwan da zasu sanya Mutum shiga Wuta, Sai yace:
"HARSHE DA KUMA AL-AURA".
- Imam Tirmizy ne ya ruwaito hadisin.
Wannan hadisin yana karantar damu Muhimmancin kyawawan Dabi'u da kuma sanya Tsoron Allah azuciya.
Sannan mutum ya guji fadar duk abinda yazo bakinsa, kuma mutum ya kiyaye Sha'awarsa.
Ya Allah ka tsaremu da Qarfin Ikonka.
ABDULLAHI BN ABBAS (RTA) yace:
"Alokacin yakin Khandaq, wani mutum ya yanka Akuya guda daya, da kuma Gurasa 'Yar kadan sannan ya kira Manzon Allah (saww) cewa yazo yaci abinci agidansa.
Manzon Allah (saww) ya sanya yatsansa mai albarka acikin abincin, yayi addu'a sannan ya Umurci Sahabbai suci.
Shima sai da dukkan Sahabban nan guda 3,000 s**a ci s**a Qoshi amma Abincin bai Qare ba.
Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam.
Allah ya tashemu lafiya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Website
Address
Kaduna