Islamic Schools Coalition of Nigeria

Islamic Schools Coalition of Nigeria

Share

Wannan kungiya ce ta hadaka tsakanin Izala da Dariqa domin dun kulewa waje daya da magana da murya daya.

Babu siyasa acikinta, amma bata hana kowani member yayi siyasar saba.

Photos from Islamic Schools Coalition of Nigeria's post 25/11/2021

Islamic Schools Coalition of Nigeria

meeting ya kammala.

Alhamdulillah meeting ya kammala na wannan kungiya.

Munayi ma kowa fatan alkhairi dafatan kowa ya koma gida lafiya.

Allah yasaka da alkhairi.

Photos from Islamic Schools Coalition of Nigeria's post 25/11/2021

National meeting today.
Date: 25/11/2023
Time : 10:00am to 12:00pm.

Islamic Schools Coalition of Nigeria

A yau wannan kungiya mai suna asama tayi zamanta da shuwagabanninta na local government dake zaune acikin jihar kaduna.

kuma zama yayi kyau dafatan Allah yakara hada kan malaman makarantar islamiyya da daliban makarantar tsakanin izala da dariqa.

signed by.
Secretary General.
Umar el-khaddab Arewa.

Photos from Islamic Schools Coalition of Nigeria's post 27/07/2021

ZAMA DA SHUGABAN IZALA NA GUNDUMAR RIGASA Alh Ahmad duka.

Kwamitin makarantun islamiyyu na hadaka tsakanin Izala da dariqa suna zama da shugaban Izala na rigasa yanzu haka domin neman sanya albarka da bada shawarwari wadanda zasu bamu nasara acikin tafiya.

Yanzu haka meeting yana gudana.

ISLAMIC SCHOOLS' COALITION OF NIGERIA.

Allah yasa mutashi lafiya.

Photos from Islamic Schools Coalition of Nigeria's post 24/07/2021

Meeting ya kammala da yan Kajuru L. G kuma komi ya kammala Allah yakara bamu nasara.
24/07/2021

🙏🙏🙏

24/07/2021

ISLAMIC SCHOOLS' COALITION OF NIGERIA

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


No EE6 Kano Road By Abeokuta Street
Kaduna