01/11/2025
π Muna Farincikin Gayyata! π
Ku kasance tare da Chief Imam Abdullahi Nurul Haqq Abdullahi Nurul Haq wajen Nadin Limanci a Masallacin Kabala.
π Rana: Talata, 4/11/2025
β° Lokaci: 10:00am
π Wuri: Ofishin Hakimi Unguwar Rimi
Share yanzu don abokai da dangi su sami wannan damar albarka!π