Nisa'ul Barakah Foundation

Nisa'ul Barakah Foundation

Share

Hada kai damu daku ,domin taimakon marayu da gajiyayyu Allah yabamu sa'a .

Photos from Nisa'ul Barakah Foundation's post 21/05/2026

GIDAUNIYAR MARAYU.

Gudun mawar wasu bayin Allah ga wannan Gidauniya domin Gudanar da Aikin Marayu kamar yanda ta Saba.

Wata baiwar Allah ta bada 4k
Wata baiwar Allah ta bada 2k
Wata baiwar Allah ta bada 1k
Wani bawan Allah ya bada 20k

Wata ta bada yadin Hijabi yadi 10,
Wata ta bada yadi na Maza yadi 5,

Wata baiwar Allah ta dauki nauyin yima Marayu Aski mutum 30 kyauta zata biya kudin.

Da sauran su.

Duk Wanda Allah ya h**e mawa zai iya sakawa Kai tsaye a wannan banking namu.

GT BANK
0156473890
Abubakar Umar Usman.

21/05/2026

Allah ya kyauta

06/05/2026
28/04/2026

INDAI ANA RUWA WALLAHI ATSAYE SUKE KWANA👇.

Don Allah Idan baka da halin taimakawa wadannan bayin Allah kayi mana shearing zuwa ga masu Ikon taimakawa.

Domin Fitar dasu daga Halin da suke ciki.

Account number
Gt-bank
Abubakar Umar Usman
0156473890

Domin Karin Bayani
08022495822

Photos from Nisa'ul Barakah Foundation's post 28/04/2026

Cigaba da daukar Marayu 30 domin koyar dasu kiwon Lafiya acikin wannan foundation.

Duk wanda zai bada nasa gudun mawar ta kudi ko kayan aiki kofar Abude take In sha Allahu.

Yanzu mata 30 suna ciki Allah yasa Mugama lafiya

11/04/2026

Wayar da kan mata Akan Abinda ya shafi kiwon Lafiya.

Ya kamata ku saurara domin samun fa'idah.

Photos from Nisa'ul Barakah Foundation's post 11/04/2026

Karshe dai wannan yarinya da muka nema taimakon ta na rashin lafiyar ta, kuma Alhamdulillah kuka bada Anyi duk abinda ya dace acikin Asibiti.

Kuma yanzu haka maganar da nake yarinya ta warware ta sama sauki sosai.

Allah ya saka maku da Alkhairi.

11/04/2026

Kamar yanda kuka hada kudin biyama wannan baiwar Allah kudin makaranta A polytechnic Kaduna Naira 55k Alhamdulillah anta kudin Makarantar nan hanu da hanu.

Allah ya saka maku da Alkhairi.

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Kaduna