Zad Scholars Academy

Zad Scholars Academy

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zad Scholars Academy, Education, Kinkinau Street off Yakubu Bala Road Rigasa, Kaduna.

07/01/2026
GONA TA 11/11/2025

GONA TA WANNAN CHANNEL ZAN DINGA KAWO MAKU ABUBUWA DA S**A SHAFI NOMA,KIWO DA KUMA ZIYARCE ZIYARCE NA MANOMA,DA YADDA MUKE TAFIYAR DA GONAR MU.

24/07/2025

DA SANNU ZAMU KAI IN SHA ALLAH

05/07/2025

URBAN FARMING ACADEMY
KOYI NOMA DA KIWO A ZAMANANCE
Ta telegram a vedios
๐Ÿ—“๏ธ Rijista ta fara: Yuli 2025
๐Ÿš€ Za a kaddamar da karatu: 1 Ga Agusta, 2025

๐Ÿ’ฅ Farashi na Musamman (Shekara ษ—aya):
โœ… Dalibai 100 na farko: โ‚ฆ2,900 kawai
โœ… Bayan haka: โ‚ฆ5,000/shekara
Akwai sabunta registration duk bayan shekara gamai bukatar cigaba
๐Ÿ“ฆ Za ka Samu:
โœ… Darussan bidiyo masu amfani sosai
โœ… Akan kiwo, noman lambu, kifaye da kasuwanci
โœ… Group na Q&A ta WhatsApp
โœ… Takardar shaidar kammala karatu
BASIC
INTERMEDIATE
ADVANCE
AND PROFESSIONAL COURSES

๐Ÿง  โ€œFara da ฦ™aramin abu da kake da shi!โ€
DOMIN REGISTER
๐Ÿ“ž WhatsApp: 08034289815

๐Ÿ• Kar ka bari a gama 100 na farko!

Buy COURSE DIN KOYON KARATUN LARABCI by Aminu Murtala on Selar.co 13/09/2024

Course ne ga masu bukatar koyon bakin larabci cikin sauki a vedio guda Sha takwas Wanda suke vedio kanana cikin sauki.
Idan shiga ta selar na Baku wahala don samun damar samun wannan course din kuyi magana ta WhatsApp ta +2348034289815

Buy COURSE DIN KOYON KARATUN LARABCI by Aminu Murtala on Selar.co Inda biyan kudi na Baku wahala ta selar ko biya ta daya daga cikin wannan accounts din sai ku tura shaida ta +2348034289815 WhatsApp don samun dama.5505053538ZAD CENTERMONIEPOINTKO KUMA0003783389AMINU MURTALATAJ BANK

08/09/2024

ุงู„ุญู…ุฏ ู„ู„ู‡ ุญู…ุฏุง ูŠู„ูŠู‚ ุจุฌู„ุงู„ู‡

08/09/2024

VERY SOON IN SHA ALLAH ON SELAR

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Kinkinau Street Off Yakubu Bala Road Rigasa
Kaduna