HAFYDOF ANNUAL CONFERENCE
Jigawa 2025....
Allah Ya iya mana...
Hafydof Kaduna Chapter
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hafydof Kaduna Chapter, College & University, Kaduna.
Celebrating my 7th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
HAUSA FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION FORUM
(HAFYDOF) NIGERIA
Assalamu Alaikum Warahmatullah
Innalillahi Wa'inna Ilaihirrajiun
Shugabancin Kungiyar HAFYDOF ta kasa, karkashin jagorancin Comrade Abdul’aziz Muhammad Bala Tibibi, na mika sakon ta’aziyya ga HAFYDAWA, Musamman ma reshen jihar Katsina, dama al’ummar kasa baki ɗaya bisa rasuwar Babanmu, jagora kuma tsohon Shugaban Nigeria Major General Muhammadu Buhari.
Shugabancin kungiyar HAFYDOF na addu'ar Allah Ya jikansa Ya rahama masa, tare damu baki daya.
Sannan kungiyar ta bukaci HAFYDOF ta ci gaba da masa addu'a da sauran shugabanni iyaye da s**a rigamu gidan gaskiya, da mu kanmu idan tamu tazo.
Haka kuma kungiyar na kara jajantawa HAFYDOF reshen jihar Katsina karkashin jagorancin shugaban kungiyar reshen jihar Hon. Shuaibu Musa Masanawa (Sarkin Yaƙin HAFYDOF)
Allah Ya jikansa, Ameen.
Sa Hannu……..
Sakataren Kungiyar na Kasa
Abubakar Abdullahi Galadima
21/12/2023
MANUFAR KAFA HAFYDOF NIGERIA
Kamar yadda kundin mulkin Nigeria Chapter 4 section 40 ya tabbatar ma dan kasa dama da yancin kafa ko shiga
kungiyar al'umma don kare mutuncin sa, hakan yasa bayan lura da irin masalolin al'ummar mu ta Hausa/
Fulani irin abinda ya shafi matsalar shaye-shaye, Bangar siyasa, rashin damar makarantar yawancin yaranmu,
bautar d kananan yara dake hana su karatu, barace baracen yaran mu akan tituna, rashin gata wa marayunmu, tabarbarewar martaba al'adu da ka'idojin zamantakewar mu, (norms and values) auren dole, da dai sauransu. Wadanda dalilai yasa mu mutasan nan masu ra'ayin kishin kai da kai, da kishin kasarmu da al'ummar
mu muka zabi hada kai don wayar da kan Al'ummar mu da kuma fafutikar samar da cigaban matasa kasancewar
mune kashin bayan kowace al'umma.
21/12/2023
ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAHI TA'ALA WABARAKATUHU
A Madadin Kungiyar Hausa Fulani Youth Development And Orientation Forum Kaduna Chapter (Hafydof Kaduna Chapter)
Tana Gayyatan Yayan Kungiyar Dama Masu Sha'awar Shiga Kungiyar General Meeting Wanda Zai Gudana Kamar Haka.
Ranar Lahadi: 23/12/2023
Lokaci: 12pm
Wurin Taro: No.4 Sabon Birni Road Kawo New Extension Kaduna
Allah Yabada iKon Zuwa Ameen
21/12/2023
Meeting
21/12/2023
Mun fara diban sabbin members domin ci gaba da ayyukan Alkhairi.
Mai Sha'awar shiga, dama ta samu..
HAFYDOF Ikon Allah
05/12/2022
Kadan Daga Cikin Members Dinmu Daga Kaduna Kenan a Fadar Mai Martaba Sarkin Gaya.
05/12/2022
Ziyaran Mu Fadar Mai Martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim
05/12/2022
Wasu Daga Cikin Iyayen Marayu Kenan Da Suke Karban Tallafin Injin Sarrafa Taliya Da Kuma Kudin Da Zasu Fara Wannan Sana'ar Domin Su Cigaba Da Kula Da Marayu.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna