Madrasatul Nuril Huda Samaru Zaria

Madrasatul Nuril Huda Samaru Zaria Wannan makaranta aikin ta shine Samar da karatu da kuma tarbiyya

Credit Alert! Credit Alert! Credit Alert!Boom! Boom! Boom!One Million Naira! One Million Naira!Hon.Barr.Sani MohammedHuk...
05/05/2026

Credit Alert! Credit Alert! Credit Alert!
Boom! Boom! Boom!
One Million Naira! One Million Naira!
Hon.Barr.Sani Mohammed
Hukumar Mardasatul Nuril-Huda na godiya bisa wannan gingimemiyar saukalen kudade da kayi mata.

Wannan gudunmuwa zai taimaka sosai wajen rage aikace-aikace da kuma cigaban ginin wannan makaranta Mai Albarka.

Haqiqa Malamai, dalibai, iyayen yara tare da dalibai sunyi maka addu'a ta musamman dangane da gudunmuwar da kakeba wannan makaranta.

Muna rokon Allah (S.W.T) ya shige maka gaba cikin dukkan al'amuran ka, sannan Ya biya maka dukkan bukatun ka 🤲

03/05/2026
03/05/2026
03/05/2026

malam min makaranta kinan
Allah ya bada lada

03/05/2026

dafatan kunkuma lafiya
munagodiya allah ya saka da alkari

03/05/2026

Allah ya Kara lafiya

03/05/2026

muanagodiya allah ya saka da alkari

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatul Nuril Huda Samaru Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category