Ma'ahad Ulumuddinil islam

Ma'ahad Ulumuddinil islam

Share

معهد علوم الدين الإسلامي Knowledge Before Action

27/02/2023

Institute of Islamic Studies (Ma'ahad Malali)
No 5b Sani Sami Malali G.R.A Kaduna_

*Invitation for pre-admission Screening Exercise

The School of advance studies of the above mentioned lnstitution have scheduled a screening exercise for the applicants that applied for various courses in the section.

applicants are required to come along with their original credentials, as well as the photocopies.

exercise will take place as follows:
*Date* : Sunday 5th March 2023.
*Time* : 10:00 am
*Venue* : School premises.

Signed
Management

12/02/2023

MA'AHAD INSTITUTE OF ISLAMIC STUDIES MALALI KADUNA

إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّآ إِلَيْهِ رَٰجِعُونَ

As we still mourn the death of our father and the founding father of Ma'ahad Institute of Islamic Studies, Alh. Aliyu Kakangi.

The school management wishes to inform all staff and students that lessons and other academic activities are suspended in the school till Thursday 16th February, 2023.

Allah muke roko da Ya jaddada rahama a makwancin sa, Ya kuma sa mutuwa ta zamo hutu a gare shi, kuma aljannar firdausi ta zamo makomar sa.

Signed :
Management

09/02/2023

*MA'AHAD INSTITUTE OF ISLAMIC STUDIES MALALI KADUNA*

_(SCHOOL OF ADVANCED AND BASIC STUDIES)

The management of the above named institute wishes to inform all prospective applicants that the registration exercise for Diploma, Advanced certificate, Intermediate certificate, and Basic studies commences 1st January, 2023.

Lectures and academic activities are scheduled to kick-start first week of February 2023. And that application forms are still on sale.

For further enquiry contact:
The head, School of Advanced and Basic Studies (SABS) Mal. Muhammad Auwal Adam (Murshid).
0806 549 1941

Signed :
Management_

01/07/2021

HUKUNCIN MAI WASA DA SALLAH

BIYAR DIN DUNIYA
1=Za a debe Albarka a rayuwarsa
2=Za a gusarda K**a ta mutanen kwarai a fuskarsa
3=Dukkanin wani aiki da zai aikata Allah bazai bashi ladaba
4=Baza a daukaka ADDU arsa zuwa samaba
5=Baya daga cikin ADDU AR salihan bayi.

UQUBA UKU LOKACIN MUTUWARSA ITACE

1=Zai mutu matsiyaci
2=Zai mutu yanajin yunwa
3=Zai mutu yanajin kishi.
Kuma Koda za a bashi ruwan koramun duniuayranan bazai masa maganin kishinba.
UQUBA UKU ACIKIN KABARINSA ITACE

1=Za a kuntata masa KABARINSA har sai hakar karinsa ya had da daya 6arin hakarkarin
2=Za a sakamasa garwashin wuta acikin KABARINSA yay ta juyawa aciki dare da rana.
3=Za a sako masa wata macijiya acikin KABARINSA Mai suna (SHUJA UL AQRA U) Daga cikin macizan wuta idanunta na wutane farcenta Kuma na baqin karfene tsawon farcenta daya tsawon tafiyar wuni dayane
Zata yiwa mamaci magana,maganartata kamar tsawa takezatace :Uban gijina ya umarceni Danai ta saranka tun lokacin sallar safiya har azahar,
Daga sallar azahar har la asar
Daga sallar la asar har magariba
Daga sallar magariba har Isha I
Daga sallar Isha I har safiya
Duk Sara daya zai nutsa cikin kasa Ana yimai azaba har bazai gushe anayimai azababa har tashin kiyama.

UQUBA UKU LOKACIN FITOWARSA DAGA KABARINSA ITACE

1=Hisabi Mai tsanani
2=Fushin ubangiji
3=Shiga wuta

Inna lillahi wa Inna ilaihir Raji un Allah ya bamu Ikon kiyaye sallah

Dan Allah katurawa group ko friends Dinka domin su fadaka

Kasani manzo. Allah {saw}yace mutum day ya shiryu ta dalilinka yafi abaka jajayen rakuma

Photos 20/01/2019
20/01/2019

ZINA BASHI CE!!!

'Yan uwana Maza da Mata akwai wata Qissa da zan Bamu, mai matu'kar amfani acikin wannan zamanin namu, ma'abocin Qissar, wanda abin yafaru
dashi,shine yake bayar da Labarin yadda al'amarin ya kansace dashi.Labarin yana cikin wata Mujallah (Magazine News paper) ta 'kasashen Larabawa, kuma cikin harshen Larabcine, amma zanyi 'kokari wajen fassarawa gwargwadon yadda na fahimta, saboda nima din ba gwani bane a harshen Larabci.gata kamar haka.......
Mutumin yana cewa:
A lokacin da ina saurayina nasami Admission a Jami'a, bayan nafara karatunne sai na had'u da wata Budurwa (Girl-friend) acikin Jami'ar tamu muka 'kulla soyayya da ita tamkar ma'aurata, hardai tasami juna biyu, (yai mata ciki kenan).Da iyayenta s**a gane sai s**a tambayeta wanda yayi mata ciki sai tace nine nayi mata.Sai yayanta yataho nema na a fusace yana nufin
d'aukar mataki a kaina, yana zuwa saiya tambayeni kaine kayima qanwata ciki ko ???Sai na amsa masa da cewa:
Wace ce, ni banma ta6a ganinta ba a Rayuwata,ban santah ba.Sakamakon rashin hujjar da zasu kamani da ita dole s**a 'kyaleni.
Bayan tsawon zamani, wata rana nadawo gida saina tarar da Mahaifiyata a dur'kushe tana
kuka.Saina dur Qusa na daga ta sai tasake yanke jiki tafad'i 'kasa har sau uku saina tambayeta a karo
na qarshe:"Ya Ummi Man ladzhi haddath (me ya faru mama)?
Sai tace:Qanwarkace gata can wani yayi mata ciki!Yace sai naji kamar an sokeni da mashi, hankalina yatashi na tasa 'keyarta muka tafi wurin wanda tace yai mata cikin.Da mukaje sai yafada min maganar data tayarmin da hankali.
Bawata magana bace face wadda na fadama yayan yarinyar da nayi ma ciki a baya.(Ban santa ba, banma ta6a ganinta ba)!
Bayan zamani yaqara yin nisa sai nayi nufin yin
aure nafara neman aure nasamu matar da nake so kuma akasa lokaci akayi biki, ranar farko dana tare da ita saina sameta ba a matsayin budurwa ba.
Ma'ana tariga tayi zina, tuni hankalina yatashi.Saita fadamin wata magana mai shiga rai."Don Allaah karufa min asiri, ka suturta al'amar

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Sani Sami Road U/rimi
Kaduna
100010

Opening Hours

Monday 08:00 - 18:00
Tuesday 08:00 - 18:00
Wednesday 08:00 - 18:00
Thursday 08:00 - 17:00
Friday 08:00 - 18:00
Saturday 08:00 - 13:00
Sunday 08:00 - 13:00