Muhammad Sambo Memorial Islamic Institute, Rigachukun Kaduna.

Muhammad Sambo Memorial Islamic Institute, Rigachukun Kaduna. Wannan Makaranta, an kafata ne don karantar da Al'ummar Musulmai, Kananan Yara (Maza da Mata), da Da

11/12/2025
12/07/2025

Alhamdulillah

Wannan Shine Ziyarar Da His Excellency Mr. Peter Obi Ya Kawo Cikin Wannan Makaranta Mai Albarka.

SHEIK YUSUF SAMBO Rigachikun Ya Jagorance Shi Cikin Wannan Makaranta, Tareda Gabatar Da Jawabai Ta Hanyar Nuna Farin Cikinsa Bisa Alkawarin Da Ya Cika Na Taimakon Makarantar.

Kuma Yace, Zai Cigaba Da Zuwa Lokaci Bayan Lokaci........

Kuyi Following Wannan Page Din, Kuma Ku Cigaba Da Kasancewa Tareda Mu Domin Cigaba Da Kawo Maku Bayanai Gameda Cigaban Wannan Makaranta Mai Albarka.

Daga Hukumar Wannan Makaranta.

Assalamu Alaikum WarahmatullahDukkan Godiya Sun Tabbata Ga Allah Madaukakin Sarki, Mahaliccin Kowa Da Komai.SHEIK YUSUF ...
12/07/2025

Assalamu Alaikum Warahmatullah

Dukkan Godiya Sun Tabbata Ga Allah Madaukakin Sarki, Mahaliccin Kowa Da Komai.

SHEIK YUSUF SAMBO Rigachikun Shugaba, Jagora, Malami, Kuma Uba, Wanda Ya Gina Wannan Matakaranta Kuma Yake Bata Gudunmawa A Koda Yaushe, Muna Kara Yi Mishi Addu'ar Fatan Alkhairi.

Ziyarar Farko;

Watanni Hudu Da S**a Gabata, Mr. Peter Obi Dan Takaran Shugaban Kasa Karkashin Jam'iyyar Labour Party, Ya Kawowa Sheikh Ziyarar Ta'aziyyar Rasuwar Marigayi Alh Auwal Yusuf Sambo A Gidan Sheikh Dake Garin Rigachikun Kaduna, Kuma Malam Yayi Farin Cikin Zuwansa Kwarai Da Gaske.

Bayan Ya Kammala Gaisuwar Ta'aziyya Ga Sheikh, Sai Yashiga Cikin Makarantar Islamiyya Dake Kofar Gidan Sheikh Domin Ganin Yanda Dalubai Suke Galudanar Da Karatu.

Ganin Yanda Makarantar Take Da Tsarin Bangaren Karatun Addini Da Na Boko, Sai Abin Yaba Shi Sha'awa Kwarai.

Nan Take Yace; Zai Bada Gudunmawarsa Domin Cigaba Da Ayyuka A Wannan Makarantar.

Ziyara Ta Biyu;

Mr. Obi Ya Kuma Kawo Ziyarar Gani Da Ido Wajen Sheikh A Gidansa Dake Garin Rigachikun Domin Cika Alkawarin Da Yayi A Watannin Da S**a Gabata.

Kuma Tabbas Ya Cika Wannan Alkawari Da Ya Dauka, Kuma Hukumar Wannan Makaranta Ta Yiwa Mr. Obi Fatan Alkhairi.

Kuma Allah Muke Roko Yasanya Shi Akan Hanya Madaidaiciya.

Yanda Ya Taimaki Wannan Makaranta Ta Addini, Allah Muke Roko Yayi Mishi Jagora.

Ameen

Daga Hukumar Makaranta.

Your Excellency Sir,Mr. Peter ObiWe really appreciate with your condolence visit to our great father, of the demise of o...
19/02/2025

Your Excellency Sir,
Mr. Peter Obi

We really appreciate with your condolence visit to our great father, of the demise of our younger brother, one of the pillars of this school in person of Late Alh Auwal Yusuf Sambo Rigachikun.

Sheikh Yusuf Muhammad Sambo is the founder of this School.

He is our Hero, Teacher, Tutor, Leader, and also the founder of this reputable institution.

Sir, we really appreciate with how you show us Your Concern.

Thank you very much Sir.
Sign: School Management.

معهد محمد سمبوا التذكار الإسلامي - رغاثكن كدوناMasha Allah - Alhamdulillah.Ranar Asabat 21-12-2024, Wannan Makaranta Mai...
23/12/2024

معهد محمد سمبوا التذكار الإسلامي - رغاثكن كدونا
Masha Allah - Alhamdulillah.

Ranar Asabat 21-12-2024, Wannan Makaranta Mai Albarka Ta Halarci Quiz Wanda Kungiyar Makarantun Islamiyyoyin Garin Rigachikun Ta Shirya A Dakin Taro Dake Development Arewa.

Alhamdulillah, Wannan Makaranta Ta Samu Halarta Kuma Ta Samu Nasarar Zamowa Na Biyu A Wannan Gasa.

Anyi Tambayoyi Gameda Darasin Hadith Da Fiqh.

Ustaz Suhaibu Yusuf Sambo, Shine Ya Jagoranci Wadannan Dalubai Wajen Karbar Lambar Shaidar Halarta Da Wasu Kyaututtuka Da Wannan Makaranta Tasamu.

Muna Godiya Ga Allah Gameda Wannan Nasara Da Muka Samu.

Monday 23-12-2024.

22/11/2024
06/11/2024

Address

NO. 14AD, SARKIN FULANI JA'AFARU Road, RIGACHUKUN KADUNA
Kaduna

Opening Hours

Monday 15:30 - 18:00
Tuesday 15:30 - 18:00
Wednesday 15:30 - 18:30
Saturday 07:30 - 10:00
15:30 - 18:00
Sunday 07:30 - 10:00
15:30 - 18:00

Telephone

08166361293

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Sambo Memorial Islamic Institute, Rigachukun Kaduna. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Muhammad Sambo Memorial Islamic Institute, Rigachukun Kaduna.:

Share

Category