Darul Imam Ahmad Bin Hambal Qur'anic Boarding School Rigasa

Darul Imam Ahmad Bin Hambal Qur'anic Boarding  School Rigasa

Share

Makarantar Karantar da Addinin musulunci .

02/05/2026

SAKON TA'AZIYYA

Daga Masallacin Juma'a na Ma'ahad At-tatbiq Online Tv Shanono Rigasa Kaduna.

Na Rasuwar Dr, Bashir Hadi Ashara.

Imam Mal Ismail Azzahiry .

01/05/2026
22/04/2026

Karatun Laraba 22/10/2027

Photos from Darul Imam Ahmad Bin Hambal Qur'anic Boarding  School Rigasa's post 22/04/2026

Sheikh Umar Idris Osama, Na'ibin Masallacin Sultan Bello, dake Kaduna.

Muna godiya da wannan zumunci dafatan ka koma gida cikin koshin lafiya.

Allah ya saka maku da gidan Aljannah.

Photos from Darul Imam Ahmad Bin Hambal Qur'anic Boarding  School Rigasa's post 22/04/2026

Sheikh Abdulhadi Rabiu Daura Chief Imam Dan Fodio Masjid Unguwan Sunusi Kaduna.

Allah yasaka maka da Alkhairi dafatan Allah yabamu Ikon Aiki da Abinda ka tunatar damu A wurin wannan Sauka ta Alqur'ani mai agirma.

Dafatan ka koma gida Lafiya.

22/04/2026

Bangaren wadanda s**a haddace Alqur'ani daga Boarding.

22/04/2026

Dalibai da s**ayi sauka wannan shekarar yan Boarding da kuma wadanda s**a haddace Alqur'ani.

Allah yasama karatu Albarka.

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Jumare Road By Kaura Street Rigasa Kaduna
Kaduna