20/04/2026
MUHADARA! MUHADARA!! MUHADARA!!! 📢
Muna farin cikin gayyatar yan uwa maza zuwa wajan muhadara
Mai gabatarwa:
Sheikh Tahir Umar Hassan (Arrigassy)
Maudu’i:
Alamomin Tashin Alkiyama
Ranar:
Alhamis 23th April 2026
6th ZULQADA 1447
Lokaci:
Bayan Sallar Magriba
Wuri:
Alhaji Bashir juma'a mos
Rigasa, Kaduna
Allah Ya Bada Ikon Halarta Amin
Mustapha Assalafy Arrigassy✍️