14/06/2024
DUNIYAR MU A YAU...
CIKIN ILIMIN HISABI DA FALAKI 🌏
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
هُوَ الَّذِي جَعَلَ الشَّمْسَ ضِيَاءً وَالْقَمَرَ نُورًا وَقَدَّرَهُ مَنَازِلَ لِتَعْلَمُوا عَدَدَ السِّنِينَ وَالْحِسَابَ ۚ مَا خَلَقَ اللَّهُ ذَٰلِكَ إِلَّا بِالْحَقِّ ۚ يُفَصِّلُ الْآيَاتِ لِقَوْمٍ يَعْلَمُونَ.
Daga Hijirar Shugabanmu Annabi Muhammad Sallalahu alaihi wassalam zuwa yau, anyi Kwanaki dubu dari biyar da sha biyu da Talatin da bakwai daidai (512,37)
Wanda yayi daidai da adadin Juma'a so dubu saba'in da uku da dari da Arba'in da takwas daidai (73,148)
Wanda yayi daidai da adadin Sallolin farilla so million biyu da dubu dari biyar da Sittin da Dari da tamanin da biyar daidai harda na Isha'in yau. (2,560,185)
Watan Muslinci 08 Zul_Hijjah 1445.
Da shigar Shekarar, yau munyi kwanaki 332 daidai.
• Watan Bature 14 June, 2024.
Da shigar Shekarar Bature, yau munyi kwanaki 169 daidai.
• Watan Ba'ajame 01 Yunihi, 2024.
Da shigar Shekarar Ba'ajame, yau munyi kwanaki 153 daidai.
Muna cikin Fasalin Damuna yau da shigarta kwanaki goma Sha bakwai daidai, tana karkashin Manzila ta biyu Mai suna HÃN'AH da kwanaki Shida.
وَهُوَ الَّذِي خَلَقَ اللَّيْلَ وَالنَّهَارَ وَالشَّمْسَ وَالْقَمَرَ ۖ كُلٌّ فِي فَلَكٍ يَسْبَحُونَ
☀️A yenxu haka, Rana tana cikin Jauza'u da degree 23, tayi muqarana da Udaridu da Zahra,
🌝 Wata tana kan Sumbulatu da 24 degree zata fuce zuwa Mizanu da misalin 7:12pm na yau.
A wannan lokacin ana aiki akan harkokin rayuwa (Noma, kasuwanci, fatauci, kananan sana'oi etc)
Ana aiki Mai karfi akan soyayya, daidaiton Aure, Mallaka, kiranye etc.
👇
Miftahul Amal
•••••••••••••••••••••••
Fatiha kafa daya
Istigfari 100
Salati 100
Hailala 100
•••••••••••••••••••••••
Ya Azizu Ya Wadudu. So 24000. duk kafa dubu za'ayi addua akan abinda ake aikin. za'a kammala aikin a kwanaki bakwai daidai Sannan ayi sadaka da alewa ko sweet ga Yara.
والله اعلم
وما توفيقي إلا با لله العلي العظيم.