Madrasatu Hayatil Islam Hayin Banki Kaduna

Madrasatu Hayatil Islam Hayin Banki Kaduna Official page for both present and old student of Sheikh Lawal Abubakar Madrasatu Hayatil Islam Hayin Banki Kaduna.

Congratulations Mubarak Jamilu, set of 2009.Wishes you more and more blessings, guide and protection from Allah througho...
27/09/2026

Congratulations Mubarak Jamilu, set of 2009.
Wishes you more and more blessings, guide and protection from Allah throughout your stay with Military

Wannan baiwar Allah da kuke gani an sameta a Unguwar Hayin Banki dake Karamar hukumar Kaduna ta Arewa a Jihar Kaduna, ku...
20/04/2024

Wannan baiwar Allah da kuke gani an sameta a Unguwar Hayin Banki dake Karamar hukumar Kaduna ta Arewa a Jihar Kaduna, kuma bata iya magana bare ta fadi inda take, ga duk wanda Allah Yasa yasanta za'a iya tuntubat wadannan lambobin

07033107795 Danjuma Hussaini
07036304083 Ashir Yahya

Allah Yasa mudace, Ameen.

Technical teamMadarasatu Madrasatu Hayatil Islam Hayin Banki Kaduna na godiya ga wadannan bayin Allahn: Jabir Adamu da D...
28/11/2023

Technical team
Madarasatu Madrasatu Hayatil Islam Hayin Banki Kaduna na godiya ga wadannan bayin Allahn: Jabir Adamu da Dujiman Hayin Hanki, Comrade Ismaila Galadima da Ashir Yahaya da s**a taimaka da technical support a wajen sauka. Hotuna sun fita fes, live video da recorded video sun fi tas.
Hayatu na godiya.

Kai tsaye daga filing saukar karatun Alkurani mai girama na wannan makaranta mai albarka
26/11/2023

Kai tsaye daga filing saukar karatun Alkurani mai girama na wannan makaranta mai albarka

22/11/2023

4 days to go, you're all invited.

Gayyata zuwa wajen walimar sauka ta Hayatu.
13/11/2023

Gayyata zuwa wajen walimar sauka ta Hayatu.

Marigayi Malam Ibrahim Abdullahi. Allah Ya kara haskaka makwanci
08/11/2023

Marigayi Malam Ibrahim Abdullahi. Allah Ya kara haskaka makwanci

Wannan tashar youtube ce ta wannan makaranta mai albarka, don Allah muna bukatar kowani member na wannan page da yaje ya...
01/11/2023

Wannan tashar youtube ce ta wannan makaranta mai albarka, don Allah muna bukatar kowani member na wannan page da yaje yayi following din wannan youtube channel din mai albarka.
Fatan Allah Yasa mudace

This is the official YouTube page of Sheikh Lawal Abubakar Madarasatu Hayatil Islam Hayin Banki Kaduna and Sheikh Lawal Abubakar Academy

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatu Hayatil Islam Hayin Banki Kaduna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category