Muslim Youths Organization - MUYO

Muslim Youths Organization - MUYO خير الناس من ينفع الناس

Taron Rufe Gasar Karatun Al-Qur'ani Mai Girma Karo na 7 Wanda Ya Gudana Ranar Asabar 24/08/2019 a Masallacin Imam Mahmud...
27/08/2019

Taron Rufe Gasar Karatun Al-Qur'ani Mai Girma Karo na 7 Wanda Ya Gudana Ranar Asabar 24/08/2019 a Masallacin Imam Mahmud dake Lagos Street U /Shanu Kaduna

Gasar Karatun Al-Qur'ani Mai Girma Karo na 7 Kenan Yake Gudana a Masallacin Imam Mahmud (Kara da Gudu) U/Shanu, Kaduna d...
17/08/2019

Gasar Karatun Al-Qur'ani Mai Girma Karo na 7 Kenan Yake Gudana a Masallacin Imam Mahmud (Kara da Gudu) U/Shanu, Kaduna daga Ranar Alhamis 15/08/2019

10/04/2019

Assalmu Alakimun Kamar Yadda Wannan Kungiya ta Saba Shirya Gasar Kacici Kacici Da Gasar Inter School A Duk Shekara Lokacin Hutun Zangon Karatu NA Biyu na Boko Wannan Shekara MA Cikin Yaddar Allah Muna Farin Cikin Sanarda Makarantun Islamiyya Musamman na U/Kanawa, H/Banki, U/Shanu, da Abakwa Cewa Zamu Fara Wannan Gasa Ranar Litinin 15/04/2019 in Allah Ya Yadda A Babban Masallacin U/Kanawa Kaduna. Masallacin Kandam da Misalin Karfe 9 na Safe. Muna Fatan Addu'oinku Don Samun Nasara

29/10/2018

Ya Allah Dan Tsarkin Mulkinka Ka Kara ZAUNAR damu LAPIYA

29/08/2018

Address

Zakka Road, U/Shanu
Kaduna

Telephone

+2348032921349

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muslim Youths Organization - MUYO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share