Celebrating my 12th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
Notion College of Information Technology
Notion College of Information Technology is an Institute of Information Technology
03/09/2023
Hello there!
Do you have a child, sibling, friend or relative that want to study and become a Graphics designer, programmer, website designer, Computer engineer or photographer but can't afford to pay hundred of thousands of Naira? Notion ITESP Batch B is here for everyone! Get a 95% Scholarship to study any of the aforementioned courses, all you need to do is to sit for the scholarship Examination (on Saturday 9th September, 2023 at 10am) and pass.
Barka da war haka!
Shin kana/kina da yaro/yarinya, aboki/qawa, dan uwa/yar uwa dake son yin karatun komputa amma babu maqudan kudin biya ayi karatun? Ga dama ta samu yadda zaki/zakai karatun komputa cikin matuqar sauqaqawa. Za'a samu rangomin kaso casa'in da biyar (95%) ga duk wanda ya rubuta jarabawar (Scholarship) kuma yayi nasara. Za ai jarabawar ranar asabar tara ga watan satumba nan, da misalin karfe goma na safe a hawa na shida gida mai lamba 254 kan titin Ahmadu Bello dake cikin garin Kaduna.
Allah ya bada sa'a!
23/03/2023
Hello!
Be informed that the 2023 Admission will be out in the next coming week.
Ensure that the phone number you used during the Examination are active.
Good Morning 🙂
29/01/2023
💯
29/01/2023
23/01/2023
Ana Bukatar Jama’a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al’umma domin Qaruwa da Juna.
1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer).
2- Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai.
3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya.
4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa.
5- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin sauri warkewa.
6- Sanya garin zogale a cikin abinci yana
maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari.
7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa ‘yar kadan domin maganin ciwon shawara.
8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne.
9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono.
10- Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar Diyabetis ya rinka shan furen zogale da citta kamar shayi.
11- Idan aka tafasa furen zogale da albasa aka sha kamar shayi yana maganin sanyi.
12- Haka ma cin danyen zogale yana maganin tsutsar ciki ga yara.
13- Ana daka ganyen zogale da ‘ya’yan baure a sha da nono ko kunu yana maganin ciwon hanta.
14- Ga mai fama da sanyin kashi ko wani kumburi zai soya ‘ya’yan zogale a daka su sannan a hada da man kwakwa (man-ja) sai a shafa.
15- A daka zangarniyar zogale da ‘ya’yan da ke ciki tare da karanfani, citta, masoro da kuma kimba domin karin karfin da namiji da sa masa kuzari, haka kuma yana karawa mata nishadi.
16- A daka saiwar zogale da ‘ya’yan kankana a sha da nono yana maganin tsakuwar ciki (Apendis).
17- Haka kuma idan mutum yana fama da ciwon AIDS zogale kan radadinshi ta hanyar shan ruwan dafaffen zogale.
18- Haka kuma mai fama da Typhoid da malaria da kuma ciwon basir ko shawara, zai iya yawaita shan ruwan dafaffen zogalen domin samun sauki.
31/08/2022
Everyone is invited
13/05/2022
It easier via WhatsApp
26/04/2022
WhatsApp Us
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
CC8 Ibrahim Taiwo Road, By Abeokuta Street
Kaduna
Opening Hours
| Monday | 08:00 - 17:00 |
| Tuesday | 08:00 - 17:00 |
| Wednesday | 08:00 - 17:00 |
| Thursday | 08:00 - 17:00 |
| Friday | 08:00 - 17:00 |