FILIN GIRKE GIRKE

FILIN GIRKE GIRKE

Share

An bude shafin FILIN GIRKE GIRKE Facebook ne ranar 4 ga watan 21 Agustan 2013 don wallafa Girke Girke

09/05/2026

YADDA AKE GARAU-GARAU

Shinkafa Cupi biyu

cup Wake rabin

Dan gishiri

Albasa

Man gyada

Tumatir

Yaji dakan hannu

Maggi

Salak

Cucumber

Dan lemun tsami

Da farko na dafa waken almost ya kusan nuna. Idan ba pressure pot idan zan dafa wake Ina yayyanka albasa akai kam na dafa yana da shi ya nuna da sauri

Na wanke shinkafata na zuba akai tare da gishiri. Sai ki rufe. Har sai ya dahu

Zaki yayyanka Albasarki iya yadda kikeso sai ki soya da mai

Sai ki yayyanka lettuce dinki dasu cucumber da tumatir. Daman already kin Riga da kin wanke su

Shikenan sai a sauke shinkafar a zuba a plate tareda sosayyiyar albasa da mai sai a zuba salak din aci dadi lfy a kira da lemu mai sanyi ko ruwan sanyi

ADAMSY'S KITCHEN AND MEDICINE
WHATSAPP:
08051115383, 08036066553,
08093651535..

18/04/2026
15/04/2026

Banda Kaduna, ina ake ruwan sama yanzu haka...

10/03/2026

1- Allah ya yi rantsuwa da darare 10: Na farko dai Allah ya yi rantsuwa da su inda a cikin Alƙur'ani ya ce Wal Fajr, Wa Layalil A'shar. Malamai sun ce wannan na nuni da kwanakin ƙarshe na Ramadan ko kuma goman farko na watan Zulhijja.

2- Daren Laylatul Qadr ya faɗo a goman ƙarshe: Abu na biyu a cikin wannan watan akwai daren Laylatul Qadr. Idan mutum ya yi dace a daren 21 ko 23 ko 25 ko 27 ko 29 to a wurin Allah zai kasance kamar wanda ya shekara 84 da watan huɗu yana bauta domin shi ne wata 1000 saboda haka bai kamata mu yi wasa ba da wannan dare.

3- I'tikafi faɗo a goman ƙarshe: Abu na uku shi ne a waɗannan kwanakin goma ne ake shiga I'tikafi inda mutum ke tarewa a wani masallaci domin gana wa da mahallinsa. Ana so mutum ya yi I'tikafi kuma yana farawa ne daga kwana ɗaya har zuwa kwana 10.

03/03/2026

“Ƙafarki/ka tana fashewa da tsagewa ga kuma kaushi yadameki? Kada ki ɓoye ta 😭

Goga wannan hadin sau 3 a mako, ki ga yadda ƙafarki za ta koma laushi kamar jaririya!
🥚 YADDA AKE YIN GARI NA BAWON KWAI
1. A wanke bawon ƙwai sosai.
2. A busar da shi a rana.
3. A nika shi ya zama gari mai laushi.
4. A adana shi a kwalba.



🧂 ABUBUWAN HADAWA (SCRUB)
• Cokali 1 na garin bawon ƙwai
• Cokali 1 na sukari
• Cokali 1 na shampoo
• Cokali 1 na man kwakwa

👉 A gauraya su sosai su zama kamar cream.



🦶 YADDA AKE AMFANI
1. A jika ƙafafu da ruwan dumi minti 5.
2. A shafa scrub ɗin a ƙafa da duk inda ya fashe.
3. A goga a hankali na minti 3–5.
4. A wanke da ruwa.
5. A shafa man kwakwa ko vaseline bayan haka.
6. A sa safar ƙafa (sock) idan dare ne.

👉 A yi haka sau 2–3 a mako.



🌸 AMFANINSA GA ƘAFA

✅ Yana:
• Cire mataccen fata
• Gyara ƙafa mai tsagewa (crack heel)
• Sa ƙafa ta zama laushi da santsi
• Hana wari
• Sa ƙafa ta yi sheƙi da kyau

01/02/2026

FA'IDODIN CIN FARA (Grasshopper)
1. Yana da gina jiki sosai Fara na ɗauke da:
Protein mai yawa (yana taimakawa ƙarfafa jiki)

Iron – yana taimakawa hana ƙarancin jini
Zinc & Magnesium – na taimakawa ƙarfafa ƙashi da jijiyoyi

2. Yana ƙara ƙarfi da kuzari A gargajiya ana cewa:
Yana ƙara ƙarfin jiki
Yana rage gajiya
Wasu mata suna jin yana ƙara musu sha’awa da kuzarin aure (ra’ayin gargajiya ne)

3. Yana taimakawa lafiyar mata A al’ada ana ɗaukar cewa:

Yana taimakawa jinin haila ya riƙa zuwa daidai

Yana ƙarfafa jiki bayan haihuwa
(Wannan gargajiya ce, ba duka kimiyya ta tabbatar ba)

4. Yana da sauƙin narkewa Idan an soya ko an busar da shi da kyau:
Ba ya da nauyi a ciki
Ya fi wasu nama sauƙin narkewa

5. Arha kuma na gargajiya A karkara:
Abinci ne mai sauƙin samu
Ba sai an kashe kuɗi da yawa ba

ABUBUWAN LURA
A wanke shi sosai kafin soya
Kada a ci wanda aka kamo a wurin da ake amfani da magungunan kashe kwari
Kada a wuce gona da iri (komai na da iyaka)

Taƙaice
👉 Cin fara ba haramun ba ne

👉 Yana da fa’ida ga jiki, musamman idan an ci shi da tsafta

👉 Fa’idodin jima’i da mata ke danganta masa ra’ayi ne na gargajiya

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧𝗥𝗔𝗗𝗜𝗧𝗜𝗢𝗡𝗔𝗟 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗖𝗜𝗡𝗘
𝑊ℎ𝑎𝑡𝑠𝐴𝑝𝑝/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
🄲🄾🄼🄼🄴🄽🅃, 🅂🄷🄰🅁🄴, 🄻🄸🄺🄴

14/01/2026

Ku yi hattara da Ganda da kuke saya a kasuwa ko da kuwa tana da arha ⚠️

14/01/2026

Barka da Safiya

22/11/2025

Barka

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Kaduna