05/07/2019
Kulliyyatush-Sheikh Abi Bakr Mahmud Gumi
KARATUN AL-QUR'ANI DA HADITHI,DA AIKI DASU- SHINE ZAMAN LAFIYA YAA ALLAH, KA GAFARTA WA SHEIKH ABUBAKAR MAHMUD GUMI DA ALHAJI AHMADU CHANCHANGI.
05/07/2019
26/02/2019
31/01/2019
👌🏻MALAMAN HIKIMA SUNCE👌
Idan Kana Son Kaga Yadda Duniya Take Bayan Mutuwarka, To Ka Kalle Ta Bayan Mutuwar Waninka...!
Idan Ka Lura Da Yadda Masoya Suke Mancewa Da Masoyansu Matattu, To Lokacin ne Zaka Tabbatar Da Cewa Mafi Soyuwar Masoyanka Zasu Mance Da Kai Bayan Mutuwarka, Ko Kuma Duniyar Ta Shagalantar Da Su Daga Barin Tunawa Da Kai...
Saboda Haka Ka Sanya Dukkan Rayuwarka Ga Allah, Shine Kadai Bazai Mance Da Kai Ba, Ka Kyautata Alakarka Da Allah, Shine Kadai Baya Karewa Har Gaban Abada.
Abu Dhaar رضي الله عنه reported: The Messenger of Allah صلى الله عليه وسلم said:
Be mindful of Allah wherever you are, follow a bad deed with a good deed and it will erase it, and behave with good character toward people.
*Sunan al-Tirmidhī 1987*
22/05/2018
"GASKIYA"- || Tunatarwa. "Ya Ku wad'anda s**a yi imani, Ku bi Allah da tak'awa, kuma Ku kasance tare da masu Gaskiya". (Al-Qur'an 9:119). uluum. Kaduna, Nigeria.
Abu Hurairah reported: The Messenger of Allah peace be upon him said:
“When a man dies, his deeds come to an end except for three things: Sadaqah Jariyah (ceaseless charity); knowledge which is beneficial, or a righteous/good child who prays for him (for the deceased).”
[Muslim]
Hadhrat Abdullah bin Abbaas (رضي الله عنهما) reports that on one occasion Rasulullah (صلي الله عليه و سلم) was asked:
“Which person is the best to be taken as an associate (and friend)?”
Rasulullah (صلي الله عليه و سلم) replied:
(1) “The one who, whenever you see him, you are reminded of Allah Ta’ala;
(2) the one who, when he speaks, his speech causes your knowledge and understanding of Deen to increase;
(3) and the one whose actions creates the awareness and reminds you of the Aakhirat.”
(Musnad Abu Ya'la)
الكل سيموت
إلا ذو العزة والجبروت.
18/01/2018
"Rayuwar Duniya"-||Nice Vocal Song( Hausa)||By Ibraheem Aliiyu. uluum Studio. Islamic song (Hausa). Rubutawa Da Rerawa "Ibraheem Aliiyu" Edita "Ash-Sheikh" Tacewa "I.A Muhammad" Ku taimaka wajen yada wannan vidiyo...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
ZANGO Road
Kaduna