Zauren Masoyan Annabi S A W

Zauren Masoyan Annabi S A W Welcome to our page Zauren hadisan a
Annabi s a w

03/12/2025
19/09/2025

Wata wahalar tana koya haƙuri, wata tana koya godiya, wata kuma tana buɗe ƙofa ga sabon farin ciki.

Allah ya bamu Alheri.

*Bakazo zo da komai ba a duniya ba.*Kayi aiki tuƙuru domin ka tara komai.* Ka mutu kabar komai a duniyar.* Sannan a yima...
19/09/2025

*Bakazo zo da komai ba a duniya ba.

*Kayi aiki tuƙuru domin ka tara komai.

* Ka mutu kabar komai a duniyar.

* Sannan a yimaka hisabi akan komai.

Yakai ɗan adam ka sauƙaka wa kan ka! hisabi da kan ka!.

1⃣Mutuwa2⃣Kwanciyar kabari3⃣Tashin kiyama4⃣Tsayuwar kiyama 5⃣Auna aiki6⃣Bada Sakamako7⃣Hawa SiradiYan uwa muyi tanadi, m...
18/09/2025

1⃣Mutuwa
2⃣Kwanciyar kabari
3⃣Tashin kiyama
4⃣Tsayuwar kiyama
5⃣Auna aiki
6⃣Bada Sakamako
7⃣Hawa Siradi

Yan uwa muyi tanadi, muyi shiri kafin lokaci ya riskemu.

Allah sa mucika da Imani.

18/09/2025

Ya Allah muna tawassali da sunayenka masu daraja Allah kaci gaba da iya mana da iyawarka alfarmar Annabi Muhmmmad (S.A.W).

15/09/2025

Allah bai albarkaci mutanen duniya da wata ni'ima mafi girma ba kamar aiko Annabi Muhammad ﷺ zuwa gare su ba

Address

Kaduna

Telephone

+2348039889135

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Masoyan Annabi S A W posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zauren Masoyan Annabi S A W:

Shortcuts

Share

Category