24/11/2025
Abu Afrah Ibn Kabir Alwarshiy Chikaji
Education
24/11/2025
[8/30, 11:22 AM] muhammadaliyu74: Aslm alaikum muna sanar da yan uwa akwai daura da aka sabayi duk karshen wata wanda malam jamilu ibn hazmin azzahiri yake gabatarwa wanda ake karata littafin saheehul bukhari
Anafara karatunne daga 6am zuwa 1pm
Sabon zuwa zaizo da 1k
Wanda kuma already yanazuwa zaizoda 500naira only
Allah yabamu ikon halarta
Wurin karatu sabon masallacin kusada gidan malam din
Gobe ne cigaban Daurar LAHADI 7/3/1447
31/8/2025
[8/30, 11:22 AM] muhammadaliyu74: 👆👆👆
WAY WAYE IDON TAFIYA
10/1/1447 (5/7/25
CHIKAJI BAKIN DOGO SABON GARI
MAL. ABUBAKAR BALA MAIKADA
TARE DA MAL IBRAHIM ABDULAH SHAUKANI
GARIN NEMAN KIBA.......
WAAZI DAGA MASJID MAL KABIR ABDULLAHI CHIKAJI BAKIN DOGO SABON GARI ZARIA KADUNA NIGERIA MAIGABATARWA ABU AFRAH MUHD ALIYU IBN KABIR ALWARSHU,MAI TAALIKI, MAL AHMAD ABDULLAH ABU ASIYA 2/12/1446 (29/5/2025) ALARAMMA SURAJO MUHAMMAD KABIR
ABIN NEMA YASAMU!!!!!
SHEIKH JAMILU IBN HAZMIN HAYIN OJO
NA GAYYATAR DALIBAN ILIMI ( MALAMAI ) DA USTAZAI WAJAN GA GARIMAR DAURA
CIGABA DA
KARATUN SAHIHUL BUKHARI
WURI: MASJID SAHABA (SABAN MASALLACI)DAKE KUSA DA GIDAN SHEIKH JAMILU IBN HAZMIN (H/OJO)
LOKACI: 6:30AM ZUWA 1:00PM
RANA: ASABAR ( INSHA ALLAH)
KWANAN WATA:(23/08/1446) DAIDAI DA 22/02/2025
AIKI GA MAIYINKA!!!
KADA KABARI ABAKA LABARI!!
SANARWA DAGA DALIBAN SUNNAH CHIKAJI
DOMIN TANMAYA DA KARIN BAYANI
08033548887( Number Sheikh Jamilu IBN HAZMIN)
ABIN NEMA YASAMU!!!!!
SHEIKH JAMILU IBN HAZMIN HAYIN OJO
NA GAYYATAR DALIBAN ILIMI ( MALAMAI ) DA USTAZAI WAJAN GA GARIMAR DAURA
KARATUN SAHIHUL BUKHARI
WURI: MASALLACIN DAKE KUSA DA GIDANSA (H/OJO)
LOKACI: 6:00AM ZUWA 1:00PM
RANA: ASABAR (GOBE INSHA ALLAH)
AIKI GA MAIYINKA!!!
KADA KABARI ABAKA LABARI!!
SANARWA DAGA DALIBAN SUNNAH CHIKAJI
DOMIN TANMAYA DA KARIN BAYANI
08064723853
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Bakin Dogo Chikaji Zaria
Kaduna