28/12/2024
Celebrating my 4th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
Scholarship program
28/12/2024
Celebrating my 4th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
Jama'a barkammu da safiya domin daga yau befi saura kwana shatara mufara azimin watan ramadan kashi Jama'a suna cikin wani hali na rashi sainaga yakamata inbada gudummawar wannan domin kowa yasami abunda zaici da iyalinsa da farko zakai alwala kai sallah raka'a biyu raka'arfarko fatha zaka karanta sau dari da tara (109)ita kadai sai raka'a tabiyu fatiha daya da alamnasharah zuwa karshenta sau dari da tara (109) sai bayan kai sallama kai istigfari 100 hailala 100 salatin annabi 100 saika Kakaran ta wannan Bismillahirrah manurrahim 999 alhamdulillahi rabul'alamin 999 arrahmanurrahim 999 maliki yaumuddin iyyaka na'abudu waiyyaka nasta'in 999 kwana 9 insha allahu indai matsallar abinci ne da kudi kana zaune za adunga kawomaka kafimma kwana taran zakasha mamakin budi gurin Allah izzininsa share da salatin annabi (S.A.W)
01/10/2021
WE ARE ALL ABOUT SCHOLARSHIP
07/12/2020