Fatima Aliyu Tazo Na Ɗaya A Matakin Ward na musabaƙar bana
zata Local Gov,
Allah Ka bamu Sa'a taje State.
Miftahul Khair Academy
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Miftahul Khair Academy, School, Galadima Road , Rido Behind KRPC Nnpc Kaduna, Kaduna.
In Sha Allah, Bana Zamu Baiwa Kowani Maraya Dake Garinmu Kayan Sallah
Daga Yau 24/9/2024, wa'adin dana ɗaukama kaina A Makarantar Miftahul Khair Ɓangaren Islamiyya Yacika, na Ajiye aiki in sha Allah
ɓangaren Hadda Dana Iyayenmu Matan Aure Muna nan in sha Allah kamar yanda muka saba
Tsawon shekara 13 dana ɗiba ina wannan aiki, bazan iya lissafa nasarorin dana samu ba, Alhmdllah
Inama kowani ɗalibi fatan Alkhairi Tare da malumma
Yahya Usman Kyauta
Allah Kajiƙan Ɗalibinmu Yahya Hashim kai Masa Rahama Ka Kuma Kyautata Qarshennmu
Allah Kajiqan Bala Dauda D'an Agaji, Ka Raya abin da Yabari' Mu Kuma Ubangiji Ka Kyautata Namu
25/01/2022
ASA Computer Institute,
Dake Karkashin Madrasatul Miftahul Khair Rido,
Tana Mai Farin Cikin Gaiyyatanku Zuwa Gagarumin Taron Yaye dalibanta da zaayi (Bangaren Computer) Karo Na Farko
Wanda Zaa Yaye dalubai 27
Idan Allah Yakaimu
Ranar Asabar 29/1/2022
Lokaci: Karfe 9:00am
A Kofar Gidan Marigayi Malam Shehu Ayuba
Allah Yakaimu Yabamu Ikon Zuwa
Ameeeen
Insha Allah Gobe Da Misalin Qarfe 4:30pm Zaa Gabatarda Lecture Mai Take Illolin Sickles Cell,H.I.V, Infection, Da Ciwon Hanta,
Wanda Zamu Samu Baquncin Dr Yusuf,
A Harabar Makarantanmu zaa gabar,
Kada kasaki Abaka Labari,
Note: kazo da abin Zama darduma ko tabarma
A Madadin Makarantanmu Mai Albarka Muna Miqa Taaziyarmu Na Babban Rashin Da Mukayi Na Daya Daga Cikin Malaman Wannan Makaranta Bangaren Matan Aure Malama Habiba Ibrahim,
Allah Yajikanta Yagafarta mata, Yayan da Tabari Allah Ya rayasu yasamusu Albarka,
Allah Yasa Aljannah ce Makomanta Da Sauran Yan Uwa musulmai Gaba Daya
Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mucika Da Kyau Da Imani
Muna Sanar da Daluban wannan makaranta
Munqara Hutun sati daya,
Zaa dawo Makaranta Ranar Asabar 27/2/2021
Allah yakaimu
14/02/2021
Allah ka daga Darajan Miftahul Khair Da Malamanta,
24/02/2020
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Galadima Road , Rido Behind KRPC Nnpc Kaduna
Kaduna