Jawabin mai girma hon kaka Kowa namu kenan.
Allah ya zaba mana kaka ameen. ❣️
itz_altaf001
Be the one who everyone wants, not the one who everyone’s had.
Real Altaf-king -kingmoment
Allah yasa mu dace duniya da lahira ameen.🤲🏾
01/10/2025
Happy independence to all Nigerian 🇳🇬 Allah ya kara hada kanmu gaba daya💚🤍💚🦅
18/09/2025
Yana da wuya asama irin baiwar Allahn nan cikin jama’a ba wata kujerar mulki gareta ba, amma tana matukar taikamakon al’ummar yankinta,
Data shigo zakaji ana ga .
07/08/2025
Yara manyan gobe Allah yaima rayuwarku albarka ameen.🤲🏾 @
07/07/2025
Life is a balance of holding on and letting go.
26/05/2025
Tin daga ranar da hon yai magana akan a duba lamarin talakawa ba chanja lapton da cokula bane abinyi, daga lokacin azzalumai sukaji basa sanshi,
Idan de danmu talakawa yakeyi ya zama dole mu bashi goyan baya, dan samur kamarsa sai anyi dakyar
05/05/2025
LGEA Yusuf Dantsoho primary school, Ungwan Rimi, Gabasawa District.
Uniform and Book distribution facilitated by Hon Over 135 students benefitted.
Attached is the pictures and videos record.
Committees :
Rabiu Rabebe
Khadijah Nasir
Media Team
Bashir Lecturer
Altaf Ibrahim
Maryam Abdullahi Jidda
27/08/2024
Update (EDUCATION)
Ongoing screening of Kaduna North indigens/residents at AIFORCE INSTITUTE OF TECHNOLOGY (AFFIT). This is in line with the criteria for the payment of their School fees sponsored by Bello El-Rufai MHR-KNFC (Chairman House committee on Banking Regulations.
The screening continues tomorrow at the CONSTITUENCY OFFICE, Isa Kaita Road Opposite City Car Wash U/SARKI, Kaduna.
Batagarawa ne ✍️
Chairman Bello Media
27/8/2024
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kaduna