Sa'iratul Shurafa'u

Sa'iratul Shurafa'u

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sa'iratul Shurafa'u, College & University, Hayin Banki, Kaduna.

12/02/2025
Photos from Sa'iratul Shurafa'u's post 13/01/2024

Majalasin Aure diafilin na Sa'ira ta qasa kenan dayake gudana ayanzu haka daga da'ira ta sa'ira'tu shurafa'u qar qamshin maulana Sharif Nu'uman Bini Bashir (RTA)

Photos from Sa'iratul Shurafa'u's post 30/11/2023

TASHIN MUKENAN
Zuwa garin fandisho dan isar da saqon sayyadina rasululahi S'A'W'

Photos from Sa'iratul Shurafa'u's post 19/11/2023

Taron mauludi kenan dayakee gusana yanzin haka amakarantar MALM babba layin akoye

Photos from Sa'iratul Shurafa'u's post 14/11/2023

Taroo kenan daga daira ta sa'iratu shurafa'u natinawa masoyayya annabi Muhammadu SAW shiga watan musulunci Jumada'ulaa qarqaahin jagorancin maulana jikan NaNa FADIMA wato Sharif nu'uman Bini Bashir R'T'A

Photos from Sa'iratul Shurafa'u's post 14/11/2023
11/11/2023

Zaman sa'ira'tu shurafa'u kenan Wanda takeyi aduk mako dan hadiyar Shugaba annabi Muhammadu S'A'W namaza 10 11 2023

Photos from Sa'iratul Shurafa'u's post 11/11/2023

Zaman sa'ira'tu shurafa'u kenan Wanda takeyi aduk mako dan hadiyar Shugaba annabi Muhammadu S'A'W namaza 10 11 2023

Photos from Sa'iratul Shurafa'u's post 28/10/2023

Masoya manzan Allah (SAW) kadakubari abaku labari taron SA'ira'tu shurafa'u kenan yanata gudana yanzin haka a yau asabar 28 October masalalacin Dahiru Bauchi tudun wada Kaduna Allah yabada ikon zuwa ameen

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Hayin Banki
Kaduna