29/10/2025
Sarkin Kano kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN Muhammadu Sanusi II ya ce a baya gwamnatin Najeriya na ciwo bashi domin biyan tallafin man fetur sannan kuma ta ƙara ciwowa domin biyan kuɗin ruwa.
Ya ƙara da cewa duk da Shugaba Jonathan ya amince da janye tallafin, bai cire ba saboda matsalar rikicin Boko Haram.
29/10/2025
fadi baatambayekaba
Sarki Sanusi ya ce idan gwamnati ta cire tallafi kuma tana samun kuɗi amma tana kashewa ba yadda ya kamata ba, hakan zai lalata duk wani ci gaba da aka samu.
29/10/2025
Wizkid is one of the highest earning African Artistes.
He was paid $1 million to headline Rolling Loud in Germany in 2023
$1 million to headline 2023 Rolling Loud in Canada in 2023
$825,000 to perform in Ghana in 2023, but the show didn't hold
$200,000 to perform in Dubai, UAE in 2019
$138,000 to perform in Ilorin in 2019
$681,200 to perform at a wedding in India in 2018
$150,000 to headline Katika Festival in Kenya in 2018
$89,000 to perform in Warri in 2018
$82,000 to headline the God Can Bless Anybody Concert in Port Harcourt
$130,000 to perform for 4 minutes at the CAF Awards in 2018
CONCERT REVENUES
Madison Square Garden - $1.003 million in 2022
O2 Arena's three dates - $2.875 million in 2021
15/06/2024
Masha Allahu; Kalli Videon Yadda Tsòhon Shùgaba Kasar Nigeria Muhammad Bahuri Yaje Kasar....
Masha Allahu; Kalli Videon Yadda Tsòhon Shùgaba Kasar Nigeria Muhammad Bahuri Yaje Kasar....
06/02/2024
Nigeria have qualified for the semi-finals of AFCON 𝟴 𝗧𝗜𝗠𝗘𝗦 in the 21st Century - More than any other nation 🇳🇬🦅