Assalamu alaikum,
Amadadin Shugaban makaranta. Hukumar makaranta tana godiya ga Allah ta'ala bisa jarabawa daya yi mana, sannan muna kuma godiya ga Dalubai maza da mata da iyaye dukkan Alumna da s**a bayar da gudunmuwa wajen kashe gobara mungode mungode.
Dalubai da iyayen dalubai kuma na dukkan bangarorin boko da Islamiyya Muna sanar dasu cewa muna kokakrin wajen ganin an samar da yanayin da karatu zai iya cigaba, kuma nan da dan lokaci in sha Allah zakuji bayani daga garemu.
Mungode
Daarut Ta'aleem al Islamiyya
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daarut Ta'aleem al Islamiyya, College & University, No: 4 Mashigi Road Hayin Banki, Kaduna/, Kaduna.
17/02/2025
Innalilahi waina ilaihim rajuan 😭
GOBARA ta lashe Makarantan RICHIFA ISLAMIC ACADEMY Hayin Banki Kaduna a Daren jiya 15/2/2025
Muna rokon Allah ya maida maku da Mafi Alkhairi.
Amin ya Rabb 🤲
06/12/2023
Kisan Jama’a a Kaduna: Ta’aziyya Da Jan hankali Ga Mahukunta:
1. Muna mika ta’aziyyar mu da duk yan’uwa da abokan arzuki da ilahirin Musulmin Nijerya bisa ga abin bakin cikin da ya faru ranar Lahadi da ta gabata, na harin da ake zargin jirgin yakin sojojin Nijeriya ya kai wa wasu Musulmi a Kaduna, wanda ya jayo asarar rayuwa masu yawa, baya ga wadanda aka ji wa raunuka. Muna addu’a Allah ya gafarta musu, ya sanya Aljanna ce makomarsu.
2. Sannan muna kira ga mahukunta cewa, lalle su gudanar da bincike a kan dalilan faruwar irin wannan aika-aika da wadanda suke da hannu a ciki, da daukan kwakkwaran mataki da zai dakatar da ci gaba da faruwar hakan a nan gaba.
3. Sannan lalle wajibi Gwamnati ta biya diyyar wadanda s**a rasa rayukwansu da kuma wadanda aka ji wa raunuka.
4. Allah ya kawo mana zaman lafiya mai dorewa a kasarmu da sauran kasashen Musulmi baki daya. Amin.
Dr. Muhd Sani Umar R/lemo
18/07/2023
Admission is on progress for 2023/2024 Academic session@ SHEIKH IBRAHEEM RICHIFA ACADEMY (Daarut Ta'aleem al-Islamiyya)
WESTERN AND ISLAMIC EDUCATION
*NURSERY
*LOWER BASIC 1-3
*UPPER BASIC4-5
*JUNIOR SECONDARY (BASIC 7-9)
*TAHFEEZ (QUR'AN MEMORISATION)
Don't be late 2023/2024 Enrollment has begun!
@ SHEIKH IBRAHEEM RICHIFA ACADEMY (Daarut Ta'aleem al-Islamiyya) Hayin Banki Kaduna
17/07/2023
SHEIKH IBRAHEEM RICHIFA ACADEMY
(Daarut Ta'aleem al-Islamiyya)
HAYIN BANKI KADUNA
Qur'anic recitation competition (musabaqa) 2023
اللهم اغفر لمؤسس المدرسة ونائبه و كل من شارك في العمل
11/04/2023
Rabon kayan tallafi ga wasu daga cikin daluban makarantar SHEIKH IBRAHEEM RICHIFA ACADEMY Hayin banki kaduna.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Website
Address
No: 4 Mashigi Road Hayin Banki, Kaduna/
Kaduna