01/03/2023
Verb shine Kalmar da ke nuna aiki a Sentence. Bugu da ƙari za'a iya cewa kalmace wadda ke Bayani akan aiki. Misali. Go, speak, dance.
have (hav)________ mallaka
do (du)______________ aikatawa
say (se)_______________ cewa
get (get)________________samu
make (mek)_____________haɗawa
go (go)_________________tafi
know (no)_____________ Sani
take (tek)______________ɗauka
see (si)______________ gani
come (kom)_______________ zuwa
think (tink)______________ Tunani
look (luk)______________ kallo
want (want)____So (ba na soyayya ba)
give (giv)______________ bayarwa
use (yuz)________________ Amfani
find ( fayin)________________nema
tell (tel)__________________ faɗi
ask (aks)__________________ tambaya
work (wok)_______________ aikatawa
seem (sim)_________________ kamar
feel (fil)_________ _ ji (ba da kunne ba)
try (tirai)________________ gwadawa
leave (liv)_____________ bari
call (kol)________________ kira
Sell (sel)________________siyarwa
Buy (bai)___________________saye
Purchase (paces)______________saye
Lie (lai) __________________Yin ƙarya
Touch (toc)_______________taɓawa
Deceive (disib)__________yaudara
Permit (pamit)_________bayarda izini
Cancel (kansil)_________ sokewa
Collect (kolekt)_________karɓa
Receive (Risib)__________ Amsa
Run (Ron)________________Gudu
Need to (nit tu)_____________ buƙata
Want to (wan tu)_______________ son
Go to ( go tu)____________ zuwa
Har yanzu muna cigaba da ɗaukan ɗalibai na koyon Turanci kafin a rufe a fara karatu. A inda muke gudanar da karatun a whatsApp, ga mai buƙata zai iya mana magana a whatsApp ta wannan Number 👉 09049518812