Abbakar A Naseer

Abbakar A Naseer Happiness � � �

26/08/2021
Baku siyan     DATAAkai Akai kooooo
08/10/2019

Baku siyan
DATA
Akai Akai kooooo

Gidan wuya ba 👈👈👈👈👈
08/10/2019

Gidan
wuya
ba 👈👈👈👈👈

08/10/2019

Wannan labarin gaskiya ne.
Please Share
Jiya da misalin karfe 8.30pm ina
tafiya da mashin ina cikin tafiya sai naga wayansu masu
mashin wato yan achaba, sunyi karo da juna. Na tsaya domin
in taimaka masu. Ina zuwa sai daya daga cikin su yana ta
kalman shahada. Muka dauke su xuwa asibiti muna xuwa sai
likita yace mana mu aje wannan mai kalmar shahada gefe.
Saboda ya riga yayi nisa kuma ga jini na fita ta hanci ta kunne.
Sai ya fara yi ma dayan aiki ni kuma ya ummurceni da in rinka
dan daddanna mashi kirjin shi shi wannan mai kalmar
shahadan. Ina cikin daddanna mashi rai yayi halin sa wallahi da
kalman shahadannan ya rasu a gaba na kuma akan ido na.
Shaidan ne yake son yin nasara akan duk Wanda ya wuce
baice Amin ba kuma baiyi Share ba...
me kaunar haka ya daure yayi comments da Amin & Share
Please
YA
ALLAH MUNA ROKON KA KASA A KARSHEN RAYUWAR KASA
MU CIKA DA KALMAN LA'ILAHAAILALLAHU MUHAMMDU
RARASULILLAH SALALLAHU ALAIHIN WASALLAM,,,,,,,,

Address

Www. Abbakar@naseer. Com
Kaduna
NASEER

Telephone

+2347017686155

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abbakar A Naseer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category