Muhab Skills Academy

Muhab Skills Academy Empowering lives through skills and training.

Yaya Ake Aika Saƙon Email? Kuma Mene ne Bambanci Tsakanin Email da Gmail?Nayi mamaki lokacin da na fahimci cewa akwai mu...
16/07/2026

Yaya Ake Aika Saƙon Email? Kuma Mene ne Bambanci Tsakanin Email da Gmail?

Nayi mamaki lokacin da na fahimci cewa akwai mutane da yawa masu amfani da wayoyin Android na zamani, amma basu san yadda ake aika saƙon Email ba. Wannan ne yasa zanyi wannan bayanin domin mu amfana gabaɗaya.

An kiyasta cewa Gmail yana da sama da mutane biliyan 1.8 masu amfani da shi a duniya. Duk da haka, ana hasashen cewa tsakanin 70% zuwa 80% na masu amfani da shi basu iya aika saƙon Email yadda ya k**ata ba.

Mene ne Email?

Email na nufin Electronic Mail, wato hanyar aika saƙonni ta amfani da internet.

Yana k**a da aika wasiƙa, amma maimakon amfani da takarda ana amfani da waya, computer ko wata na'ura da take amfani da Internet. Ta Email zaka iya aika saƙo, hotuna, takardu, bidiyo da sauran Files ga kowa a ko'ina cikin duniya.

Misali: Idan kana son tura CV, takardar neman aiki, ko wasu muhimman takardu, Email na ɗaya daga cikin hanyoyin da ake amfani dasu.

Mene ne Gmail?

Gmail kuwa wani Email Service ne da kamfanin Google ya ƙirƙira domin mutane su riƙa amfani da Email cikin sauƙi.

Misali, idan adireshin Email ɗinka yana ƙarewa da:👇

"[email protected]" - To kana amfani da Gmail ne.

Idan kuma yana ƙarewa da: ".com" – kana amfani da Yahoo Mail.
- ".com" – kana amfani da Outlook.
- ".com" – kana amfani da iCloud Mail, wanda aka fi amfani da shi a na'urorin Apple.

Akwai kamfanoni da dama da suke bada services na Email, kuma duk aikinsu iri ɗaya ne. Dukkansu suna baka damar aikawa da karɓar saƙonni ta hanyar internet.

Wasu daga cikinsu sune k**ar haka:

- Gmail
- Yahoo Mail
- Outlook
- Hotmail
- iCloud Mail
- Proton Mail
- Zoho Mail

Duk waɗannan Email Providers ne. Bambancin da ke tsakaninsu bawai ɗaya ya fi ɗaya zama Email bane, sai dai suna da fasaloli daban-daban. Gmail ya fi shahara ne saboda yawan masu amfani dashi da kuma ƙarfin kamfanin Google.

Saboda haka, Gmail ba shi ne Email ba. Gmail hanya ce ta amfani da Email.

Misali, k**ar yadda akwai motoci iri-iri k**ar Toyota, Honda, Peugeot da Mercedes, duk motoci ne. Haka ma Gmail, Yahoo Mail da Outlook, duk hanyoyi ne na amfani da fasahar Email.

Yadda Ake Aika Saƙon Email Ta Gmail

Idan kana da asusun Gmail, ga yadda zaka aika saƙo:

1. Ka Buɗe Gmail App dinka.

2. Danna "Compose" ko "New Message"

3. Ka rubuta abinda kakeso aikawa.

Kuma a nan zaka rubuta adireshin Email na wanda zaka aika wa saƙon.

Misali: "[email protected]"
ko "[email protected]"

Wurin da aka rubuta Subject: A nan zaka rubuta taken saƙonka a taƙaice.

Misali:

- Neman Aiki
- Gaisuwa
- Neman Taimako

Wurin da aka rubuta message: shine wurin da zaka rubuta cikakken saƙonka.

Idan kana son wurin aikawa sakon ka haɗa da takarda, hoto ko wani file, sai ka danna alamar paperclip (📎) da ke saman shafin. Daga nan zaka zaɓi file ɗin daga wayarka, sai kawai ka danna "Send"

Bayan ka gama rubuta saƙonka kuma ka haɗa duk abin da kake son turawa, sai ka danna alamar Send (➤).

Shikenan! Saƙonka ya tafi zuwa ga wanda ka aika wa.

Haka ake amfani da sauran Email Services k**ar Yahoo Mail, Outlook, iCloud Mail da sauransu, tsarinsu kusan iri ɗaya ne.

- Email fasaha ce ta aikawa da karɓar saƙonni ta internet.
- Gmail kuma ɗaya ne daga cikin hanyoyin (Email Services) da ake amfani da su wajen amfani da Email.
- Saboda haka, ba duk Email ba ne Gmail, amma Gmail yana cikin Email.

Allah Ya sa wannan bayani ya zama sanadin amfanin mutane da yawa.

©Salisu Abdurrazak Saheel

BEST OF LUCK TO ALL MUHAB SKILLS ACADEMY STUDENTS!Today marks another step toward your success.As you begin your examina...
16/07/2026

BEST OF LUCK TO ALL MUHAB SKILLS ACADEMY STUDENTS!

Today marks another step toward your success.

As you begin your examinations, remember that your hard work, dedication, and preparation will speak for you. Stay calm, remain confident, manage your time wisely, and give every question your best effort.

Believe in yourself—you are capable of achieving great results.

We wish every student outstanding success in the examination.

"Success is where preparation and determination meet. Go and make us proud!"

Only 5 Days Left until the examination begins!The countdown is on! We encourage all candidates to stay focused, revise c...
11/07/2026

Only 5 Days Left until the examination begins!

The countdown is on! We encourage all candidates to stay focused, revise consistently, and make the most of these final days of preparation. Ensure you have everything you need and arrive at the examination venue on time.

We wish every candidate the very best. Success comes through preparation, confidence, and determination.

Preparation for the Muhab Skills Academy Examination is almost complete.Day 1: CBT (Computer-Based Test)Day 2: Paper and...
08/07/2026

Preparation for the Muhab Skills Academy Examination is almost complete.

Day 1: CBT (Computer-Based Test)
Day 2: Paper and Pen Examination

We are committed to conducting a smooth, fair, and well-organized examination for all our students.

We wish all candidates the very best in their examinations. Success comes through preparation and hard work!

Meet Our Managing DirectorAt Muhab Skills Academy, visionary leadership drives our mission of empowering lives through s...
03/07/2026

Meet Our Managing Director

At Muhab Skills Academy, visionary leadership drives our mission of empowering lives through skills. Under the guidance of Habib Munkail, Managing Director, we remain committed to equipping individuals with practical digital and vocational skills that create opportunities, foster innovation, and inspire self-reliance.

Together, we are building a future where skills unlock endless possibilities.

A MUHAB Skills Academy student just challenged me with a cryptography puzzle! 🔐😄This is exactly the kind of growth every...
27/06/2026

A MUHAB Skills Academy student just challenged me with a cryptography puzzle! 🔐😄

This is exactly the kind of growth every teacher hopes to see. When students don't just learn but confidently put their knowledge into practice—even challenging their teacher—you know the lessons are making an impact.

Challenge accepted! 💪

"The greatest achievement of a teacher is seeing students become confident enough to think, create, and challenge."

I'm proud of every MUHAB student. Keep learning, keep growing, and keep challenging yourselves!

🏆 QUIZ COMPETITION RESULT 🏆🎉 Congratulations to GROUP B for emerging as the Champions of the Muhab Skills Academy Quiz C...
26/06/2026

🏆 QUIZ COMPETITION RESULT 🏆

🎉 Congratulations to GROUP B for emerging as the Champions of the Muhab Skills Academy Quiz Competition! 🥇👏

👏 Well done to Group A and Group C for your excellent performance and competitive spirit. You all made the competition exciting and memorable.

Every participant is a winner because learning is the greatest achievement. Keep learning, keep growing, and we'll see you in the next competition!

Muhab Skills Academy

The Stage Is Set! 🌟After weeks of learning, practice, and preparation, our students are ready to put their knowledge to ...
23/06/2026

The Stage Is Set! 🌟

After weeks of learning, practice, and preparation, our students are ready to put their knowledge to the test in the Muhab Skills Academy Computer Quiz Competition 2026.

This competition is more than just answering questions—it's an opportunity for our students to build confidence, think critically, work as a team, and showcase the computer skills they have acquired.

We invite parents, friends, and well-wishers to join us as our talented participants from Group A, Group B, and Group C compete in a friendly and exciting contest of knowledge and excellence.

📅 Date: 26th June 2026
⏰ Time: 4:00 PM

Let's come together to celebrate learning, hard work, and the bright future of our young minds.

Muhab Skills Academy
Training Minds for Excellence

4-WEEK ONLINE DIGITAL SKILLS PROGRAMLearn essential digital skills and boost your career opportunities.🔐 Cyber Security ...
23/06/2026

4-WEEK ONLINE DIGITAL SKILLS PROGRAM

Learn essential digital skills and boost your career opportunities.

🔐 Cyber Security Basics
🌐 Internet & Email Communication
💻 Introduction to Web Design
☁️ Digital Productivity & Collaboration

🎓 Certificate of Completion
📅 Starts: 1st July 2026
💻 100% Online Training

⚠️ Limited to only 15 participants!

📲 Register Now:
WhatsApp: +2348167143698

Address

Kaduna

Telephone

+2348069909392

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhab Skills Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share