Adamu Abdullahi Madrasatu Ihya'I Dinil Islam

Adamu Abdullahi Madrasatu Ihya'I Dinil Islam Adamu Abdullahi Madrasatu Ihya'I Dinil Islam is an islamic school comprising Tahfeez, Nursery, Primary and Secondary (both JIS and SIS) and much more.

Alkalan bangaran mata a musabakar Duniya dukansu mata ne. Masha Allah
07/08/2026

Alkalan bangaran mata a musabakar Duniya dukansu mata ne. Masha Allah

Alhamdulillah!Nasarar da daliban wannan makaranta s**a samu a musabakar Aytam ta Kaduna State. Wanda s**a wakilci karama...
07/08/2026

Alhamdulillah!
Nasarar da daliban wannan makaranta s**a samu a musabakar Aytam ta Kaduna State. Wanda s**a wakilci karamar hukumar IGABI
1. Bilkisu Habib ta 1st a Matakin Izu 5
2. Amina Haruna ta 3rd a Matakin Izu 10
3. Ahmad Muktar yayi na 6th a Matakin Izu 60

Se Musabakar Igabi LGA ta Standing Committee

1- Rukayya Abubakar ta 1st a Izu 20
2- Ibrahim Marwan na 4th a Izu 20
3- Aisha Jamil na 6th Izu 10
4- Abdurrahman Hassan Imam Izu 10

02/08/2026

Sanar da sakamakon Musabaka ta Igabi Local Government 2026

31/07/2026

Address

Danmadami
Kaduna

Telephone

+2347068250745

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adamu Abdullahi Madrasatu Ihya'I Dinil Islam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category