16/11/2025
πVANILLA CUPCAKE β Yadda ake haΙawa
Kayan hadi:
1. Flour (garin fulawa)
2. Egg (kwai)
3. Butter (man shanu/maraguta)
4. Sugar (sukari)
5. Baking powder
6. Vanilla flavor
YADDA AKE HADAWA
1. Na fara da zuba flour da butter a kwano, na yi mixing sosai har sai sun hade kuma sukari ya narke a ciki.
2. Na fasa kwai a ciki, na kara mixing sannan na sa vanilla flavor da baking powder.
Sannan na fara zuba flour a hankali kadan-kadan har ya k**a yadda nake so. Na ci gaba da mixing sosai.
3. Tunda tun farko na kunna oven, sai na Ιauko mazuba na zuba kwabin cupcake. Na saka a oven, bayan βyan mintoci kaΙan ya yi.
ππππ π¦π¬'π¦ πππ§ππππ‘ ππ‘π π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ:
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄.