03/04/2022
Hausa Code
Learn to code in Hausa. here we make it simple as we provide video tutorials in Hausa language on v
03/04/2022
16/03/2022
Done deal
16/03/2022
Accepting new students DM for more information
04/01/2022
Happy new year
03/10/2021
Click the link and subscribe to Hausa code telegram channel for free mobile App development courses
Hausa code Learn to code in hausa Languege. we provide paid and free courses on mobile Application development, Java programing languege , Kotlin, etc.
17/09/2021
Hausa code mobile application
Will be on play store sooooon
15/09/2021
Salam ina masu sha'awar koyan computer programming.
Ga damage ta samu kuna iya Shiga wannan program din. Inda zamu koya maku yada ake hada android application da kuma java programming language. Wannan course din kyauta ne in mungama introduction din kuna iya register don't chigaba da koyan wannan fasahar.
Ku danna link din don samun Shiga wannan makaranta
https://t.me/HausaCode
Kuyi sharing wannan post to zuwa ga yanuwa da abukan arziki
Join Hausa code on telegram
To learn mobile application development using java
Click the link below to join the free class
https://t.me/HausaCode
11/09/2021
Salam yan'uwa da abokan arziki
Suna na Abubakar Abdullahi Gwabare shugaban wannan makarantar na yanar gizo .
Insha ALLAH ran manday zamu fara wani course mai suna intro to java for android Application. Wannan darasi zai koyama matasa da yara Wanda Duke da sha'awar koyan hada manhaja na waya wato android application zamukoyar da Ku ta nan Facebook da kuma YouTube channel mai suna Hausa Code.
Ga masu sha'awar koyan wannan darasi ana bukatar computer mai 4 gb RAM da kuma internet data sai Ku garzaya YouTube din mu da page. Mai suna Hausa Code kuyi subscribing kuyi following
Allah ya. Bamu sa'a
Click the link to join the class now
https://t.me/HausaCode
12/08/2021
Alhmdllah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Address
Badarawa Kaduna
Kaduna