Ummar Bn Khaddab Islamic Academy

Ummar Bn Khaddab Islamic Academy contact us via email [email protected] or visit our website @ www.ubkia.blogspot.com

11/09/2023
03/09/2023
03/09/2023
21/07/2023

🏮🛕 HAIMAN INTERNATIONAL SCHOOLS (HIS) 🛕🏮

Admission âť— Admission âť—âť—Admission âť—âť—âť—

Makarantar Haiman International Schools Online Courses na farincikin sanar da kowa cewa a yanzu haka ta fara bada gurbin shiga ajin farko na koyon harshen Hindi.

Za a rufe É—aukar É—alibai nan ba da jimawa ba.
Domin neman ƙarin bayani, sai ku tuntuɓi Haiman Raees a wannan lambar 08088189838.

Sanarwa:
(Haiman Raees)
08088189838
[email protected]

For more information 👇

https://wa.me/p/4385096578277713/2348088189838

04/07/2023

KOYON HARSHEN TURANCI:

Wannan shi ne aji na 6 kuma babban aji. A wannan aji babu abin da ake koyarwa face zallar yadda mutum zai yi magana da turanci. Shiga wannan link domin samun ƙarin bayani.

https://wa.me/p/5621127767945458/2348088189838

04/07/2023

KOYON HARSHEN TURANCI:

Wannan shi ne aji na huɗu kuma na matsakaitan masu koyon harshen domin sanin dokokin da ya kamata a harshen. Shiga wannan link domin samun ƙarin bayani.

https://wa.me/p/7959455447461321/2348088189838

04/07/2023

KOYON HARSHEN TURANCI:

Wannan kuma wani aji ne na musamman da aka ware domin koyawa É—alibai iya magana a cikin mutane da kuma yadda za su gyara mu'amala irin ta zamantakewar yau da kullum.

04/07/2023

KOYON HARSHEN TURANCI:

Wannan shi ne aji na biyar kuma aji na musamman. Babbar manufar buɗe wannan aji shi ne a koya wa ɗalibai dabarun yin rubutu a cikin harshen turanci. Shiga wannan link domin samun ƙarin bayani.

https://wa.me/p/5383985398311936/2348088189838

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummar Bn Khaddab Islamic Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ummar Bn Khaddab Islamic Academy:

Shortcuts

Share

Category